Saifullahi Muazu Muhammad

Saifullahi Muazu Muhammad

Share

A sociologist seeking for social justice, fairness, equality, equity, freedom, and human development.

18/04/2026
02/12/2025

Nikam a shekaru da yawa banga soja da al'umma ke kaunar sa ba kamar General Christopher Musa.

Da musulmi da Kirista, da 'yan kudu da 'yan arewa kowa na kaunar wannan mutumin kirki.

Ina yiwa General Musa fatan alheri.

Idan Allah yasa ya zama minister na tsaro, Allah ya bashi nasarar fitar mana da kitse daga wuta.

Allah sa President Tinubu ya bashi wuka da nama.

Karshen azzalumai masu kisa da garkuwa da mutane yazo in Sha Allah.

Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Website

Address

93 Kandahar Street Zangon Bare Bari Ugg
Kano