Duniya dadde

Duniya dadde

Share

Thanks

13/07/2020

MUST READ!

NASIHA!

Wasan kwallo - 90 mins

T.v series - 60mins

Movies - 180 mins

Sallah - 5 mins

Jahannama - har abada

Aljannah - har abada

Kayi tantance a hikimance

Abokai 300 a WhatsAppπŸ₯

80 a cikin wayaπŸ“±

50 a unguwa🏘

1 lokacin buqatuwa😭

Danginka kawai lokacin jana'izarkaπŸ˜”

Kai kadai cikin qabarinka 😭

Karkuyi mammaki, haka rayuwa take.

Tabbass sallarkace kadai zata amfaneka.

Idan kasamu qura awajen ajiyar Qur'aninka

Kayiwa kanka kuka😭

Saboda Duk Wanda ya jera kwanaki uku batareda ta karantashiba

Sunanshi ASARRARE

N:B- Ba'a tilastama akan kayi share ba Amma

Allah SWT yace

Kayi tunatarwa, don mai tunatarwa yana amfanarda muminai.

DUNIYA MAI BAN AL'AJABI🌎

Jana'izah Bayan jana'izah kamar qorama.

Mutuwa Bayan mutuwa

Wane da wance sun mutu sanadin had'ari

Wasu sanadin cuta

Wasu tafiya suke s**a fadi matattu

Dukkanunsu sun mutu sunbar rayuwa.

Mukuma mun binnesu.

Muma tamu ranar zatazo.

Rawa ranar da taka.

Kaida ka jinkirta tuba sbd haryanzu kanada quruciya.

Yi haquri Amma a qabari ba'a rubuta "DON TSOFFAFI KAWAI"

Rayuwa rana ukuce.

JIYA - Tawuce kuma bazata dawoba

YAU - muΓ±a cikinta kuma bazai d'oreba

GOBE - Bamusan inda mukeba asannan

Saboda ni dakai dake das**a Duk zamu tafi.

Ya Allah muña roqonka 🀲 dakabamu kyakyawar qarshe.

Ka samu a aljannah 🀲

Ka tsaremu Daga wuta 🀲 (Amin)

Yan uwa, idan ka girma kana Abu to zaka mutu kanayinshi, idan kamutu kanayinshi za'ai maka hisabi dashi.

Idan ka karanta wannan post din kaci riba, ka qaru.

Idan kayi share dinshi, ka yad'a ga mutane, kanada lada.

ABIN MAMMAKI

kan hanya - cikeπŸ‘©πŸΌβ€πŸŽ€πŸ‘©πŸΌβ€βš•πŸ’‚β€β™‚πŸ‘©β€πŸ¦°πŸ‘¨β€πŸ¦°πŸ‘³β€β™‚πŸ‘¨β€πŸ¦³πŸ‘©πŸ»

Kasuwa - cike πŸ‘©πŸ»πŸ‘¨β€πŸ¦³πŸ‘³β€β™‚πŸ‘¨β€πŸ¦°πŸ‘©β€πŸ¦°πŸ’‚β€β™‚πŸ‘©πŸΌβ€βš•πŸ‘©πŸΌβ€πŸŽ€

Bankuna - cike πŸ‘©πŸΌβ€πŸŽ€πŸ‘©πŸΌβ€βš•πŸ’‚β€β™‚πŸ‘©β€πŸ¦°πŸ‘©πŸ»πŸƒβ€β™€

University - cike πŸ‘©πŸ»πŸ‘©β€πŸ¦°πŸ’‚β€β™‚πŸ‘©πŸΌβ€βš•πŸ‘©πŸΌβ€πŸŽ€πŸƒβ€β™€πŸ‘¨β€πŸ¦³πŸ‘³β€β™‚

CafΓ©- cike πŸ‘©πŸΌβ€πŸŽ€πŸ‘©πŸΌβ€βš•πŸƒβ€β™€πŸ‘³β€β™‚πŸ’‚β€β™‚πŸ‘©β€πŸ¦°πŸ‘©πŸ»πŸ‘¨β€πŸ¦°

Restaurant - cike πŸ‘©πŸ»πŸ‘©β€πŸ¦°πŸ’‚β€β™‚πŸ‘³β€β™‚πŸƒβ€β™€πŸ‘©πŸΌβ€βš•πŸ‘©πŸΌβ€πŸŽ€πŸ‘¨β€πŸ¦°πŸ‘¨β€πŸ¦³

Stadium - cike πŸ‘¨β€πŸ¦°πŸ‘©πŸΌβ€πŸŽ€πŸ‘©πŸΌβ€βš•πŸ‘¨β€πŸ¦³πŸƒβ€β™€πŸ‘³β€β™‚πŸ’‚β€β™‚πŸ‘©β€πŸ¦°πŸ‘©πŸ»

Massala

Want your business to be the top-listed Shop in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Website

Address

Filing Polo
Kano