Sheikh Sani Umar Rijiyar lemo Kano
Sheikh Sani Umar Rijiyar lemo kano
Masha Allah Wake kenan daga m.Auwal daga Kasar Misra(Egypt).
Inda ya gwangwaje malam da tausasan lafuzza masu daΙin karantawa Allah ya kara basira ya bada abinda aka je nema.
π€β«β€οΈπ£π€π‘ππ’πβ«β€οΈ
Kubani Waje Zan Rera waken
Gwanina Dodon Yan Tatsine
Abu Haisam Shehi A Guna
Fasihi Mai Tafseer A Daura
Adibi Mai Yanayin Ubana
Abu Saalim Jafar Na Daura
Matashi Mai Haibah da Saje
Faqihi Dodon Qala Qato
Idan Fa Kajishi Yana Bayani
Kakance Jafar Ne Ya Daho
Abu Haisam An Sanshi Sosai
Wajan Tafseeri Yayi Shura
Rikon Sunnah Kwa Kamar A Saudi
Madina Birnin Annabina
Fagen Luugah ai Dan Gidane
Anan Azhar ma Yay karatu
Ina Rokon Allahu Rabbi
Ya Karen Shehin Malamina
Yabashi Sabati Gun Karatu
Yasa Ikhlasi zuciyarshi
Muhammad Auwal Yay Rubutu
Na Nan Azhar Dan Median Ka
Ina Kewarku Kwarai da Gaske
Musamman Gun Tafseer Na Daura
Alhamdulillahi masha Allah
@topfans
Click here to claim your Sponsored Listing.