Kano Municipal Development Initiative
DAN KANO MUNICIPAL, CHIGABA, ZAMAN LAFIYA
15/12/2025
Mai girma Jagoran Jam’iyyar NNPP, HE Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya karɓi Alhaji Muhammad Hassan Jigirya, wanda ya sauya sheƙa daga Jam’iyyar APC zuwa Jam’iyyar NNPP (Kwankwasiyya),, a matsayin mataki na ƙarfafa tafiyar ci gaban Al’umma.
In kasan kai barawo ne , ko na kudi ko na abinci, to wlh ka shiga taitayinka ko musa kafar wando daya dakai
16/11/2025
Ziyarar Jadada Goyan Baya Daga Al-umma Karama Hukumar Birnin Kano zuwa ga Madugu.
Madugu Yana Godiya
Kwankwasiyya Amana 🤝💪🙏
Aliyu Daneji
12/08/2025
Taron ganawa da shugabannin tubabbun ‘yan daba karkashin jagorancin Kwamishinan Yaɗa Labarai da Al’amuran Cikin Gida na Jihar Kano, Comrade Ibrahim Abdullahi Waiya, tare da Hukumar ‘Yan Sanda da sauran hukumomin tsaro.
Wanda zai taimaka wajen dawo da Jihar Kano kan tafarkin zaman lafiya, bisa tsarin da Gwamnatin Jihar Kano ta fito da shi na (Tudun Mun Tsira).
06/08/2025
Kakakin majalisar Dokokin Jahar kano ya jagoranci dukkan yan majalusu tsagin kwankwasiyya,Domin ziyartar Mai Girma jagoran kwankwasiyya na duniya Baki daya a Daren wannan rana ta Talata 5/8/2025
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the organization
Telephone
Website
Address
Kano
700211