Darma Tv

Darma Tv

Share

Muna kawo labaran abubuwan da suke faruwa labaran siyasa dama nishadantarwa

24/12/2025

DA DUMI DUMINSA:Allah yayiwa Dan majalisar Dokokin Jihar Kano Wanda yake wakiltar Birni da Kewaye wato Sarki Aliyu Daneji Rasuwa yanzun nan.

Da fatan Allah ya jikansa.

Darma Tv

Photos from Darma Tv's post 07/12/2025

ANYI JUYIN MULKI

Yanzun nan Sojoji a Jamhuriyar Benin mai makwabta da jihar Lagos na Kasar mu Nigeria suke sanar da cewa sunyi juyin mulki, sun kifar da Gwamnatin Shugaban Kasa Patrice Talon

Juyin mulkin ya gudana ne karkashin jagorancin Lieutenant Colonel Pascal Tigri wanda ya kwace iko da babbar kafar Television na Kasar, kuma ya sanar da juyin mulkin a yanzu

Tabbas Demokaradiyya na fuskantar barazana a yammacin Afrika.

Darma Tv

06/12/2025

๐Ÿ”ฎ ๐—ช๐—ข๐—ฅ๐—Ÿ๐—— ๐—–๐—จ๐—ฃ ๐——๐—ฅ๐—”๐—ช ๐—œ๐—ก ๐—™๐—จ๐—Ÿ๐—Ÿ:

๐—š๐—ฅ๐—ข๐—จ๐—ฃ ๐—”:
๐Ÿ‡ฒ๐Ÿ‡ฝ Mexico
๐Ÿ‡ฐ๐Ÿ‡ท South Korea
๐Ÿ‡ฟ๐Ÿ‡ฆ South Africa
๐Ÿ‡ช๐Ÿ‡บ European Play-Off D

๐—š๐—ฅ๐—ข๐—จ๐—ฃ ๐—•:
๐Ÿ‡จ๐Ÿ‡ฆ Canada
๐Ÿ‡จ๐Ÿ‡ญ Switzerland
๐Ÿ‡ถ๐Ÿ‡ฆ Qatar
๐Ÿ‡ช๐Ÿ‡บ European Play-Off A

๐—š๐—ฅ๐—ข๐—จ๐—ฃ ๐—–:
๐Ÿ‡ง๐Ÿ‡ท Brazil
๐Ÿ‡ฒ๐Ÿ‡ฆ Morocco
๐Ÿด๓ ง๓ ข๓ ณ๓ ฃ๓ ด๓ ฟ Scotland
๐Ÿ‡ญ๐Ÿ‡น Haiti

๐—š๐—ฅ๐—ข๐—จ๐—ฃ ๐——:
๐Ÿ‡บ๐Ÿ‡ธ United States
๐Ÿ‡ฆ๐Ÿ‡บ Australia
๐Ÿ‡ต๐Ÿ‡พ Paraguay
๐Ÿ‡ช๐Ÿ‡บ European Play-Off C

๐—š๐—ฅ๐—ข๐—จ๐—ฃ ๐—˜:
๐Ÿ‡ฉ๐Ÿ‡ช Germany
๐Ÿ‡ช๐Ÿ‡จ Ecuador
๐Ÿ‡จ๐Ÿ‡ฎ Ivory Coast
๐Ÿ‡จ๐Ÿ‡ผ Curaรงao

๐—š๐—ฅ๐—ข๐—จ๐—ฃ ๐—™:
๐Ÿ‡ณ๐Ÿ‡ฑ Netherlands
๐Ÿ‡ฏ๐Ÿ‡ต Japan
๐Ÿ‡น๐Ÿ‡ณ Tunisia
๐Ÿ‡ช๐Ÿ‡บ European Play-Off B

๐—š๐—ฅ๐—ข๐—จ๐—ฃ ๐—š:
๐Ÿ‡ง๐Ÿ‡ช Belgium
๐Ÿ‡ฎ๐Ÿ‡ท Iran
๐Ÿ‡ช๐Ÿ‡ฌ Egypt
๐Ÿ‡ณ๐Ÿ‡ฟ New Zealand

๐—š๐—ฅ๐—ข๐—จ๐—ฃ ๐—›:
๐Ÿ‡ช๐Ÿ‡ธ Spain
๐Ÿ‡บ๐Ÿ‡พ Uruguay
๐Ÿ‡ธ๐Ÿ‡ฆ Saudi Arabia
๐Ÿ‡จ๐Ÿ‡ป Cabo Verde

๐—š๐—ฅ๐—ข๐—จ๐—ฃ ๐—œ:
๐Ÿ‡ซ๐Ÿ‡ท France
๐Ÿ‡ธ๐Ÿ‡ณ Senegal
๐Ÿ‡ณ๐Ÿ‡ด Norway
๐ŸŒ FIFA Play-Off Tournament 2

๐—š๐—ฅ๐—ข๐—จ๐—ฃ ๐—:
๐Ÿ‡ฆ๐Ÿ‡ท Argentina
๐Ÿ‡ฆ๐Ÿ‡น Austria
๐Ÿ‡ฉ๐Ÿ‡ฟ Algeria
๐Ÿ‡ฏ๐Ÿ‡ด Jordan

๐—š๐—ฅ๐—ข๐—จ๐—ฃ ๐—ž:
๐Ÿ‡ต๐Ÿ‡น Portugal
๐Ÿ‡จ๐Ÿ‡ด Colombia
๐Ÿ‡บ๐Ÿ‡ฟ Uzbekistan
๐ŸŒ FIFA Play-Off Tournament 1

๐—š๐—ฅ๐—ข๐—จ๐—ฃ ๐—Ÿ:
๐Ÿด๓ ง๓ ข๓ ฅ๓ ฎ๓ ง๓ ฟ England
๐Ÿ‡ญ๐Ÿ‡ท Croatia
๐Ÿ‡ต๐Ÿ‡ฆ Panama
๐Ÿ‡ฌ๐Ÿ‡ญ Ghana

05/12/2025

โ€˜Yansanda sun kai samame a ofishin tsohon shugaban hukumar korafe-korafe da hana cin hanci ta jihar Kano, Barrister Muhuyi Magaji Rimingado, inda s**a k**a shi s**a tafi da shi.

Rahotanni sun bayyana cewa, a farko jamiโ€™an sun ce daga sashen CID suke, amma daga bisani da s**a isa ofishin โ€™yansanda na Bompai, s**a bayyana cewa k**a Muhuyi ya biyo umarnin Babban Sufeton โ€™Yansanda na ฦ™asa, Kayode Egbetokun.

Jaridar Daily Nigeria Hausa ce ta rawaito labarin tare da faifan bidiyon lokacin da jamiโ€™an s**a k**a Barrister Muhuyi domin tisa keyarsa zuwa Abuja.

Darma Tv

04/12/2025

Shugaba Bola Ahmad Tinubu ya rantsar da tsohon Babban Hafsan Tsaro, Christopher Musa (rtd.), a matsayin sabon Ministan Tsaro.

Darma Tv

Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Website

Address

Kano
70010