Gonar Crypto

Gonar Crypto

Share

| •Shafin ilmantarwa a harkar yanar-gizo, cikin harshen Hausa• |

Photos from Gonar Crypto's post 16/11/2024

DEX TRADING FREE SIGNALS
Kasancewar Bull Run muke shiga sanan kowa yasan a yanzu Memecoins ke bada kudi, musamman a Solana Blockchain. Ya kamata kayi kokari ka samu Memes masu kyau wanda Insha'Allah zasu iya maka 50x zuwa sama.
Zaku iya shiga WhatsApp Group dinmu na Dex Trading. It's 100% Free👇

https://chat.whatsapp.com/GmP38Utwlzm3l2rfb3jyqU

31/10/2024

Idan kayi RoOLz na Telegram, zaka iya zuwa ka duba Allocation naka, sannan Kayi Claim zuwa Exchanger da kakeso. Za'a fara trading 7/11/2024. Congratulations 🎉

23/10/2024

Da yawan yan baiwa da suke Telegram Mining basu san wannan ba, gashi kwana 7 ya rage suyi snapshot, sannan zai shiga kasuwa 7 November. Tasks kawai zaka rikayi ka tara GEMS wanda za'ayi convert nasu zuwa $GODL Token ranar 7 November. Zaka iya farawa yanzu kaui tasks din 👇

https://t.me/ROoLZQuest_bot/GODLIKE?startapp=referrerCode_eq_OLRYUY1RI

20/10/2024

MENENE DEX TRADING?

DEX Trading shine trading na sababbin Tokens da ake kirkira akan kowanne Blockchains, kamar ETH Chain, BNB Chain, SOLANA Blockchain, da sauransu.

YAYA AKE DEX TRADING?

Anayin Trading a DEX ne ta hanyar siyan Native Coin na Blockchain sannan a rika swapping zuwa Tokens din dake kan shi wannan Blockchain din, ta hanyar amfani da Decentralised Applications da akan shiga ta cikin wallets. Misali idan ina son zanyi trading na Token din dake kan Ethereum Blockchain, zan sayi Ethereum ne daga cikin kowaccce Exchanger sai na tura cikin wallet din da nake amfani dashi, misali Metamask, sai na rika swapping na wannan ETH din zuwa token din da nakeson siya, ta hanyar amfani da UNISWAP, Uniswap daya ce daga cikin Decentralised Apps da akanyi swapping na Token akan ETH Blockchain. Sannan idan zakai Trading na Tokens dake kan Solana Blockchain, shima zaka sayi SOL daga cikin kowaccce Exchanger sai ka tura wallet naka Misali Phantom wallet, shima zaka rika amfani da wannan SOL din wajen swapping nasa zuwa Token din da zaka siya, ta amfani da Jupiter ko Raydium, suma sun kasance popular Decentralised Apps da ake swapping na Tokens dake kan Solana Blockchain a cikinsu. Haka kowanne Blockchain zakayi amfani da Native Coin na Blockchain din ne wajen Trading din. Wannan shine yadda ake DEX TRADING.
Saidai akwai Telegram BOTs da ake amfani dasu a kowanne Blockchain, wanda s**an saukakawa mutum wajen Trading ta hanyar siya da siyarwa cikin sauki da sauri, ba kamar yadda zakayi da kanka ta cikin wallet ba.
Su kuma kana bude BOT din zaiyi maka Creating na Wallet sannan sai kayi Copy na Wallet address din kayi Deposit a ciki (Note: kada kaji tsoron hakan domin kudinka yana safe, babu wata matsala) bayan kayi Deposit a Bot din akwai wajen Buy da kuma Selling, sannan akwai wajen Withdraw🤗
A solana Blockchain muna amfani da BonkBot ne ga link din da zaka shiga kai tsaye zai bude maka Wallet sannan zaka iya Deposit nan take👇👇

https://t.me/bonkbot_bot?start=ref_btwum

YAYA ZAN SAYI TOKEN SANNAN YAYA ZAN SIYAR?

Akansa zan cigaba insha'Allah, ku shigo Group dinmu na WhatsApp 👇👇

https://chat.whatsapp.com/GmP38Utwlzm3l2rfb3jyqU

Want your business to be the top-listed Finance Company in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Telephone

Website

Address

Albasu LGA
Kano
712104