UX Arewa
Social Media Management
Social Media Guide And Counciling
Digital Marketing
Content Creating
Computer Operator
School Project Management
14/02/2026
Ya kuke ganin matakin Saudiyya na tsayarda 19 ga watan fabarairu a matsayin ranar da zaa fara azumin watan Ramadan bisa dogaro da ilimin taurari sabanin dubanshi da akeyi abaya ?
Ku bayyana mana a comment section
27/01/2026
Wato a rayuwa zakayi tayin abubuwa masu kyau amma ba lallai mutane hankalinsu ya kai kai ba amma da zarar kadan samu wani kuskure ko kaษan aikata wani abu da ba daidai ba to daga nan hankalin duniya gabaki daya zai dawo kanka.
Yau banji wani cikakken labari ba skan abinda yakai shugaban kasar najeriya turkiya ba kamar yadda faduwarsa take ta trending a social media ba.
Ya kamata mufi maida hankalinmu a kan abubuwa masu kyau wanda za su sa rayuwarmu tayi gaba bawai maida hankali a kan kuskuren wasuba hakan yakan lalata zuciyoyin wadanda suke da niyyar aikata abubuwa masu kyau suga cewar ato tunda mutane sun fi son abu mara kyau bari kawai ni ma na dan gwada yin abu mara kyau ko zan yi trending tofa shikenan mutum ya samu matsala.
Allah ya sa mu gane mu gyara
27/01/2026
๐ฏ Welcome to UX Arewa! - The Digital Hand of Northern Nigerian Youth
๐
Technology enthusiasts and community builders!
UX Arewa is launched to empower Northern youth in the digital world. Here, we'll explore:
๐น Social Media Management - Maximizing Facebook, Instagram, Twitter & more
๐น Digital Guides & Counseling - Solving your online challenges
๐น Digital Marketing - Learning to sell products/services online
๐น Content Creation - Engaging Hausa writing, images, and videos
๐น Computer Operation - All you need about software and hardware
๐น School Project Management - Help with tech projects and research
Our Mission: Not just to teach youโbut to build modern product experiences together!
๐ Feel free to ask questions, share ideas, or give suggestions in the comments!"
Click here to claim your Sponsored Listing.
03/02/2026