ATIKU SPORT
Realsalissmuhammad
Yayi kyau
24/05/2020
Assalamu,alaikum mutanan Nigeria dafatan kowa da kowa yayi sallah lpy
Daga Saliss A Saliss midea
Zanyi amfani da wannan damar wajan kaigaisuwata gajiga jigan tafiyar jam iyar PDP karkashin dan takararmu Alhaji Atiku abubakar dakuma sauran gwamnoni
Akancewa yakamata muyi ammafani da wannan damar ganin yadda jam iyar APC karkashin jagorancin shoga ban kasa Muhammad buhari
Ganin yadda s**a azabtar da mutanan Nigeria s**a yaudaresu
Sukaci amanarsu inamai rokon mai girma tsohon matemakin shugaban kasa Kuma Dan takarar shugaban kasa ashekarar 2023
Yakamata katemakawa mutanan Nigeria wajan fitar dasu daga cikin kangin rayuwar da jam iyar APC karkashin jagorancin shoga ban kasa Muhammad buhari yasasu domin nasan kaikadai zaka iya ahalin yanzu
23/05/2020
President of Nigeria insha Allah 2023
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Telephone
Website
Address
Kano