Al'umar Arewa

Al'umar Arewa

Share

Gida-Gida Reporters , Shanono l.g chapter, Kano State.

24/06/2026

Wata Babbar Kotun Jihar Sokoto ta yanke wa wasu mutane uku, ciki har da wani ɗan ƙasar Nijar, hukuncin kisa ta hanyar rataya bayan samun su da laifukan da s**a shafi ta’addanci da yaɗa mak**ai ba bisa ka’ida ba.

An k**a su ne a ranar 13 ga Yunin 2025 kuma bayan shari’ar da aka gudanar, kotun ta same su da laifukan da ake tuhumarsu da su, tare da yanke musu hukuncin kisa ta hanyar rataya k**ar yadda doka ta tanada.

Want your business to be the top-listed Media Company in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Website

Address

Kano