ASMAU JIKAH

ASMAU JIKAH

Share

Rising creator comedians

Photos from ASMAU JIKAH's post 07/07/2026

Innalillahi innalillahi innalillahi
Fada yabarke agarin azare ya Allah yakawo mana dauki

Photos from ASMAU JIKAH's post 06/07/2026

Innalillahi ya Ubangiji kasaka musu
Dan darajar muhammadur rasulillah
Dan annabi kuce Amin😭😭😭

06/07/2026

Kai duniya Allah yashirya🤗

05/07/2026

Masha Allah
Allah kasa muga da duniya lafiya
Dan darajar muhammadur rasulillah

04/07/2026

To ina kuke magoya bayan abba gida gida yana magana akaku

04/07/2026

Allah gatan bawa ya Allah kabamu sa,a dan darajar muhammadur rasulillah s a w
dan Allah kuce Amin

Photos from ASMAU JIKAH's post 03/07/2026

Dasunan Allah mai rahama maijin qai
Yasu yan uwa musulmai dan darajar annabi muhammad kutayamu da addu,a Allah ya bashi lafiya😭😭😭

02/07/2026

Dan Allah muna bikatar addu,arku yan,uwa Masoya annabi kutayamu addu,a Allah yabata lafiya

Want your business to be the top-listed Media Company in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Website

Address


Nasarawa
Kano