Muhammad Bello Ismail
Khadimu Muhammadu Rasulullah (SAWW)
β€οΈππππππ§‘π€π
09/05/2026
AWANNAN SHINE HOTON SHUGABAN ADDININ lRAN NA BIYU TUN BAYAN NADA SHI.
Mahukunta a lran sun saki sabon hoton shugaban addinin kasar domin Ζaryata farfagandar da kafofin turawa da Larabawa abokan su ke yi cewa shugaban bashi da lafiya. Kamar yadda suke ta yadawa wai hatta kafafun shugaban sun lalace bayan harin βmurka.
To wannan hoton kila zai fayyace wa masu yarda da BBC da ALJAZEERA cewa shugaban yana nan kuma cikin lafiya, natsuwa da kuma hayyacin shi.
Allah ya karawa jagora lafiya da kariya.
Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the public figure
Telephone
Website
Address
Hotoro Bye-pass
Kano
Kano