Auren mut'ah Connect By Rafida Development Foundation

Auren mut'ah Connect By Rafida Development Foundation

Share

ALLAH NE YA HALATTA AUREN MUT'AH DAN KADA AYI ZINA!!!

13/02/2026

وَمَن يَقْدِمْ حَسَنَةً فَيُزِدْهُ اللَّهُ فِيهَا وَهُوَ غَفُورٌ شَكُورٌ

03/02/2026

15 Sha'aban Ranar Haihuwar Fata Ga Duniya!🎉🤍

A duk lokacin da duhun zalunci ya mamaye Duniya, Allah yana aiko haske domin Cire Bayinsa daga duhu (mafita).

Haihuwar Imam Mahdi (Ajtf) ba kawai haihuwar mutum (Ordinary) ba ce, haihuwar alkawarin Allah ce ga bayinsa. Yazo yana mai sujjada Ga Allah (T), Yana mai Furta Kalmar Tauhidi.

Shi ne hujjar Allah a doron ƙasa
Shi ne hasken da ba zai gushe ba.
Shi ne fata da zuciyar muminai ke rataye da ita.

An haife shi domin ya cika duniya da adalci, kamar yadda aka cika ta da zalunci.
An haife shi domin ya kare gaskiya.
An haife shi domin ya haɗa zukatan masu imani.

Ya Imam (Ajtf) Mun yi murnar haihuwarka. Kuma muna roƙon Allah ya sanya mu cikin waɗanda za su taimake ka..🎉

عيد ميلاد يا مولاي يا صاحب الزمان 🎂
اللهم عجل لوليك الفرج 🤲🌹🎉

14/01/2026

السلام عليك ياباب الحوائج
السلام عليك ياموسى بن جعفر الكاظم
أصحاب الحاجات

11/10/2025

Muna Rokon Allah ya Kara sawa al'umma kyamar aikata Zina/istimnai/luwadi

Want your business to be the top-listed Media Company in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Website

Address

Kano