Baban Chinedu

Baban Chinedu

Share

Babanchinedu
Kannywood Actor ⚡
Comedian 🤗
Musician 🎵🎶🎵
Live performance 🎤🎹🎶

02/05/2025

Alhamdulillah...

30/04/2025

AZZAMAN YA KARYATA YESU

30/04/2025

Assalamu alaikum.

Mutane sunata tagging dina akan vedion wata yarinya maisuna Aisha, 'yar jahar Borno wanda tabi wasu Christian zuwa garin Jos.

Dafarko dai banso nayi magana akan wannan abun ba, ganin yanda mutane suketa tagging dina shiyasa zanyi magana. Maganar dazanyi batashafi canza addini datayi ba, saboda ba dole akasata ba. Shikuma Musulunci yace kayi adalciwa mutum koda ba Musulmi bane.

Abunda nadauka shine:-

1- Babu wasu iyaye masu tunani dasanin yakamata wanda 'yarinyansu kamar Aisha zatabar gida shekara daya kuma takira waya har tadawo batare da sunyi binciki tsatstsaura domin tabbatar da yanda take ba.

2- Tunda har bakamata akayi dole ba, kuma ta amince tatafi hakan yanuna tanason hakan kuma tabada goyon baya.

3- Ansaka Aisha a makaranta, kuma tasan wacce irin makaranta ce. Acikin labarinta babu wani abunda aka tursasa Mata ko Wanda aka mata wayo.

4- Har tadawo gida takoma babu wani mataki da iyayenta s**a dauka. Akan hanyarta takomawa ansanar da ita ana bibiyarta. Hakan yasa tatsaya a Bauchi tayi kwanaki kafin tawuce Jos. Tanason hakan kenan?

5- Tana Jos ansanar da'ita yayanta zaizo, tayi Kaura zuwa wani waje Wanda daga baya tadawo lokacin sunbar tsammanin zuwansa.

**® Abunda nakalli wannan abun shine.
Iyayen Aisha sunyi sakaci babba wajen Kula da bawa 'yarsu tarbiyya. Akwai kwadayi da son duniya aciki. Amma wannan babu laifin wadannan kristoci kokadan saboda kowa yanason yaga wani yashiga addininsa. Abunda ba'aso karkasa mutum yashiga addininsa DOLE.

Allah yagafartawa Aisha damu baki daya. Allah yashiryi zuriarmu yakare Musulunci da Musulmai.🙏🙏

Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Website

Address

Gyadigyadi
Kano
700101