Sharfadi Tech LTD

Sharfadi Tech LTD

Share

Sharfaditech.com Research And Awareness Forum On Internet

Photos from Sharfadi Tech LTD's post 10/08/2022

Cikin Hotuna:

Lokacin da kamfanin Sharfadi Technology ke miƙa tashar Rediyon Intanet ta cibiyar bunƙasa fasahar sadarwa da ci gaban al'umma ta CITAD, wadda kamfanin yayi aikin sabinta ta.

An sake sabinta gidan rediyon domin tafiya daidai da zamani, a fagen shirye-shirye ta Intanet.

In Pictures

Handing Over Ceremony of CITAD Online Radio from the contractors (Sharfaɗi Technology) to the management of CITAD.

The online Radio was remodeled and redesign with modern technology to enable it compete with it sisters in Nigeria and beyond.

30/11/2021

Menene Pi Network da kuma raɗe-raɗin fashewarsa a Disamba?
👇👉https://sharfaditech.com/2021/11/30/maanar-pi-network-da-ra%c9%97e-ra%c9%97in-fashewarsa-a-disamba/

28/11/2021

Kwanakin baya aka yi yayin jirkita hoto zuwa cartoon a kafafen sada zumunta, abin da ya ɗauki hankulan mutane da dama.

An riƙa musayar waɗannan hotuna tsakanin ƴan uwa da abokan arziƙi.

Masoya ma sun riƙa jirkita hotunan masoyansu domin dai nuna musu cewa ana tare, kuma akwai amana.

Ku latsa wannan link domin ganin cikakken bayanin yadda zaku zana naku hoton a wayarku ta salula.
👇👉https://sharfaditech.com/2021/11/27/toon-me-yadda-zaka-canja-hotonka-zuwa-cartoon-a-waya/

28/11/2021

A yau mun yi bayani kan dandalin Facebook da abubuwan da ya kamata ku sani game da shi.
👇👉https://sharfaditech.com/2021/11/28/abubuwa-13-da-ya-kamata-ku-sani-game-da-facebook/

Want your business to be the top-listed Business in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Telephone

Address

Kano
700231