Muryar Arewa
Ni ɗan Arewa ne mai son al'umma. Ina kawo muku gana mai karfafawa, da sharhi kan al'adu, tarihi, da kuma rayuwar yau da kullum.
18/07/2026
Wannan hoton Kwankwaso ne da Ya Sake Haɗuwa Da Matashin Da Ya Taimaka masa na karatun digiri dinsa a turai
Wannan shine kyakkyawan misali na irin taimakon da ya kamata manyanmu su yi wa matasa a Arewacin Nigeria. Wannan alada tayi kyau sosai.
Taimakawa marasu karfi a Arewacin Nigeria domin su samu ilimi shi zai kawo karshen talauci da yan daba.
Godwin emefiele yana cikin tashin hankali, ya rasa kaddarorin sa da yawa ga gaunatin Nigeria.
Amma matsalar itace, kaddarorin da aka kwace, mai yiwuwa wasu ne kuma zasu handama.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
700102