Spectaculars
Online shop for spectacular eyewears and accessories
We are openðŸ˜
This trap always works 😂ðŸ˜
People who wear glasses are always like this😂
2 in 1 sunglasses
Available for your prescription and photocromic glasses.
₦20,000 - ₦35,000
Kana /ko kina fama da ciwon kai duk lokacin da ka /ki kalli waya ko kwamfuta na tsawon lokaci
Matsalar na iya zama hasken da ke bugun ido kai tsaye.
Wannan yasa spectaculars s**a tanadar muku Anti-Reflective / Anti-Glare Glasses
domin kuwa sune tabarau ( eyewear’s)na zamani da aka kera domin rage haske mai cutar da ido.
Suna hana hasken waya, kwamfuta, fitila, da rana bugun ido kai tsaye.
Suna rage ciwon kai, hana ido ja da kaikayin ido
Suna saukaka gani na dogon lokaci
Suna kare ido daga gajiya
Idan kana amfani da waya ko kwamfuta akai-akai, wannan glass din shine mafita a gare ka.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Kano
Opening Hours
| Monday | 09:00 - 17:00 |
| Tuesday | 09:00 - 17:00 |
| Wednesday | 09:00 - 17:00 |
| Thursday | 09:00 - 17:00 |
| Friday | 09:00 - 17:00 |