Kasuwar Kano
Promoting sales and marketing through advertisements
What a Goals from Gangling Striker
Idan kana son yin nasara a rayuwa, to ka daina damuwa da irin mutanen da:
- Basa sonka.
- Suna da saɓani dakai.
- Suna ƙoƙarin zaƙulo gazawarka.
- Suna fatan faɗuwarka.
- Suna ganin ba daidai kake rayuwa ba.
Damuwa fiye da kima da ra’ayinsu, da yadda suke kallon ka, zai iya janyo maka asara mai yawa.
Baza ka iya gamsar dasu ba, baza ka iya hana su magana A kanka ba. Don haka ci gaba da rayuwarka matukar kana Kan Gaskiya.
Ranar da mala'ika zai zo ɗaukar ranka, ahalinka suna gani amma ba su isa su hana ba. Ko minti ɗaya ba zai jinkirta maka ba, zai tafi da ruhinka, duk abubuwan da kake ta shan wahala wajen nema, dole ka tafi ka bar su. Ka rayu rayuwa irinta Musulunci. Ya zama neman lahira shi ne babban hadafinka. Domin Ita duniya ko ka samu dole za ka tafi ka bar ta.
15/10/2025
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the public figure
Telephone
Address
Kano
0000001