Prince muhsin

Prince muhsin

Share

Just concentrated on ur business, don't worry about what people saying

26/08/2025
17/06/2025

Sulhu....

Gwamnatin Katsina ta gargadi tubabbun ƴan bindiga kan saɓa yarjejeniyar zaman lafiya

Gwamnatin jihar Katsina ta mayar da martani kan yarjejeniyar zaman lafiya da aka cimma tsakanin wasu ‘yan bindiga da s**a tuba da kuma hukumomin jihar.

A yayin wani taron manema labarai da aka gudanar a ranar Litinin, kwamishinan harkokin tsaro na cikin gida na jihar Katsina, Nasir Mu’azu, ya bayyana cewa gwamnatin jihar ba ta tattaunawa da ‘yan bindiga ba.

A karshen makon da ya gabata, Ado Aleru, wani shugaban ‘yan bindiga da hukumomi ke nema ruwa a jallo, ya bayyana a wani taron zaman lafiya da aka gudanar a garin Bichi, karamar hukumar Danmusa ta jihar Katsina.

Aleru, wanda tun daga shekarar 2020 ke cikin jerin sunayen masu laifi da rundunar ‘yansanda ke nema, kuma aka sanya kyautar naira miliyan 5 ga duk wanda ya k**a shi, an gan shi a wani bidiyo yana jawabi ga al’ummar gari, jami’an gwamnati, jami’an tsaro da kuma shugabannin gargajiya.

Wasu daga cikin shugabannin ‘yan bindiga sun mika wuya tare da rungumar zaman lafiya a yayin taron.

A ‘yan kwanakin nan, an gudanar da irin wannan taron zaman lafiya da ‘yan bindiga a wasu kananan hukumomi, ciki har da Jibia.

Mu’azu ya ce ko da yake gwamnatin jihar ba za ta shiga tattaunawa da ‘yan bindiga ba, za ta ba su damar komawa cikin al’umma yadda ya k**ata muddin s**a ajiye mak**ansu.

Kwamishinan ya bayyana cewa wasu al’ummomi daga Jibia, Batsari, da Danmusa sun gudanar da tattaunawa mai ma’ana da wasu daga cikin ‘yan bindigar da s**a tuba.

prince_muhsin - NAIJA_TO_GERMANY_{CHALLENGE} featuring Bello sisqo 13/05/2025

https://audiomack.com/princemuhsin03/song/naija-to-germany-challenge?share-user-id=136018304

prince_muhsin - NAIJA_TO_GERMANY_{CHALLENGE} featuring Bello sisqo Stream NAIJA_TO_GERMANY_{CHALLENGE} song from prince_muhsin. Featuring: Bello sisqo Release Date: May 13, 2025.

Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Website

Address

Kano