Mujaheed S Aliyu Jrd

Mujaheed S Aliyu Jrd

Share

MJ-Networker Updates

Photos from Mujaheed S Aliyu Jrd's post 01/10/2023

NIGERIA ƘASARMU TA GADO.

Bayan samuwar ƴancin kai zuwa kafuwar demukraɗiyya a Nigeria 🇳🇬 ga tambayoyi kamar haka:

(1) Yaushe ɗan talaka zai kammala karatun digiri a shekara hudu❓

(2)Yaushe ɗan talaka zai samu ingantaccen ilimi kyauta❓

(3)Yaushe ruwan famfo zai wadaci talaka❓

(4)Yaushe talaka zai samu wutar lantarki❓

(5)Yaushe za'a kula da lafiyar talaka da samar masa da magunguna kyauta❓

(6)Yaushe za'a kula da karatun yayan su❓

(7)Yaushe zasu samu tsaro da kwanciyar hankali❓

(8)Yaushe talaka zai iya shari'a da mai kudi tare da saran doka zatabi masa hakkinsa❓

(8)Yaushe talaka zai sayi man fetir cikin sauƙi tunda albarkar kasarsa ce❓

(9)Yaushe za'a dena kamasu kuma a tambayesu kuɗin fansa❓😭😭😭

(10)Yaushe zasu samu tsaro da siyan kayan abinci cikin farashi mai sauƙi❓

(11) Tun daga farkon Democradiyya zuwa yanxu ba'a daina yiwa talaka kamfen da waɗannan abubuwan ba dama waɗanda ban lissafa a sama ba, Shin yaushe ne Talaka zai samu Yanci a Nigeria 🇳🇬❓❓❓

TALAKA A NIGERIA BAYA DA BUKATAR KA BASHI KUƊI IDAN HAR ZA'A KULA DA Al’AMURANSA SA TO ALHAMDULILLAH….

20/09/2023

"Duk yadda muke a rayuwa kar mu rabu da karatu addini duk ƙaranci Lokaci mu nemi Lokaci musan Allah yaya zamu bauta masa".

~ Professor Isa Ali Pantami

Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Website

Address

Kano