MG Tudunyola page
MG Tudunyola
Hausa Actor
Allah ka bar mu da Annabi Muhammad ﷺ
13/06/2026
AMB. MUHAMMAD BELLO DALHA
Dan Takarar Gwamnan Jihar Kano a Tutar PDP
Ya jajanta wa 'yan kasuwar Kingsway da al'ummar da gobarar da ta tashi a kasuwar ta shafa.
"Mun yi matukar alhini da wannan ibtila'i da ya haddasa asarar dukiyoyi masu yawa. Muna addu'ar Allah Ya maye gurbin abin da aka rasa da mafi alheri, Ya kare afkuwar irin wannan musiba a gaba."
Ya kuma yi kira ga gwamnati da hukumomin da abin ya shafa da su gaggauta kai dauki ga wadanda abin ya rutsa da su domin rage musu radadin asarar da s**a yi.
Allah Ya kiyaye gaba.
MBELLO 4 GOVERNOR 2027
PDP – Power to the People
Baba kamaye yazabi budurwa . yaki zabar Mota
12/06/2026
Muzabi Cancanta
Muzabi Wanda yasan Darajar mu
Muzabi me son cigaban Jihar Kano
(Muhammad Bello Dalha)
Shine Amsa. 2027 Governor Kano State
Insha Allah
Young Alaj Gadgets
Abubakar Muhammad
M BELLO 2027
Mujaheed Naseer
M BELLO 2027
Kano State Governor
Insha Allah
Young Alaj Gadgets
Abubakar Muhammad
Abdullahi Nasir
Abdullah Mahammad Bello
Click here to claim your Sponsored Listing.