AA JEGA
Abubakar Aliyu Jega
07/10/2025
Yaa Allah ka'iya mana bama iyawa dan alfarmar annabi Muhammadu sallallahu alaihi wa'alihi wa sallam Ameen
27/07/2025
Yanzu-yanzu
Jami'an tsaro sun harbi Mutum 1 a wajen Zanga-zanga a garin Mairuwa ta jahar katsina 😥😥
Talakawa sun fito zanga-zanga a Katsina saboda matsanancin rashin tsaro, amma jami’an tsaro sun harbi mutum daya maimakon su kare rayukansu
Wannan na nuna yadda ake ci gaba da danne muryar talaka a Arewa, inda gwamnati ke kasa daukar matakin da ya dace, yana barin al’umma cikin tsoro da rashin kariya.
Wai me ake so a maida É—an Arewacin najeriya.....?
Ku yada wannan rubutu domin jama’a Susan halin da Najeriya take ciki a yanzu
Click here to claim your Sponsored Listing.