Muhammad Rabiu Lawan Gwarzo

Muhammad Rabiu Lawan Gwarzo

Share

I am so simple and sociable person, I hate contempt.

20/09/2025

NO CHEATING ✅
let’s grow together
F4F🚀

20/09/2025

Bola Tinubu ya ba Nyesom Wike umarnin ba 'ya'yan marigayiyar guda 4 aiki a Abuja. Karin bayani a sashen sharhi.

20/09/2025

DA DUMI-DUMINSA: Wani Matashi A Zariya Ya Kone Takardun Karatun Sa Saboda Anbawa Rarara Digirin Girmamawa

Wani Matashi Mai Suna Kabiru Ɗan Auta Dake Kofar Kibo Zariya Ta Cinnawa Takardun Degree Dinsa Wuta Sabo da Acewar sa Yau Shekarar Sa 3 Da Gama Degree Bai Samu Aiki Ba, Amma Sai Ga Mawaki Rarara Wai Yagama Degree Harda Shaidar Girmamawa,Yace Gara Ya Kona Takardun Yakoma Kasuwanci

Kuyi following Vanguard Hausa Don samun labarai

19/09/2025

Yanzu Ace Kasamu kyautar ₦100M , Waye Mutum Na Farko Da Zaka Fara Sanarwa A Duniya???

19/09/2025

Idan Kana So Kazama Mai Nadama A Rayuwarka, Toh Ka Mayar Da Burge Mutane Dabi'arka A Rayuwa.

19/09/2025

Anayin TIN akan 4K zuwa 5K, Amma In Sha Allah zanyiwa Followers dina akan 1K ga mutane 30.
Duk wanda yake bukatar TIN yamin Magana

19/09/2025

In banda neman suna irin na talaka bakada ko 100k ina ruwan ka da shiga rigimar 10M. 🤔

19/09/2025

Wani Ya Ari iPhone17 Yayi Accident Yaji Kururus Yace Allah Yasa Ƙafata Ce Ba Wayar Ba🤔😂😃

18/09/2025

Hukumar Kwashe Shara ta Jihar Kano ta gurfanar da wani matashi mai suna Yusuf Ishak a gaban kotun majistare mai lamba 7, ƙarƙashin jagorancin Mai Shari’a Halima Wali, bisa laifin zubar da shara a t**i da kuma cin zarafin ma’aikatan hukumar.

An k**a shi ne bayan ya zubar da shara a kusa da gadar Dangi dake zuwa Zari'a sannan ya hana ma’aikatan gudanar da aikinsu tare da yi musu barazanar cewa babu abin da zai faru.

Bayan ya amsa laifinsa a kotu, an yanke masa hukuncin sati biyu a gidan gyaran hali ko kuma biya tarar Naira 15,000 tare da rubuta takardar neman afuwa ga hukumar.

Kotun ta kuma gargade shi da ya guji aikata irin wannan laifi a gaba.

18/09/2025

Kudin facebook fa ba kudin banza bane.
Dole kabi doka, kayi aiki, kuma ka kasance active.
Kamar kowanne aiki ne ko kasuwanci.

Want your business to be the top-listed Media Company in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Website

Address

Tsohon Garu Gwarzo
Kano