A. Hausa Update
A community Mobilization, through conscientization and sensitization activities.
Mekake tunawa a wannan haduwa ta tsofaffin Yan wasan Real Madrid?
05/07/2026
Haaland ya kora Brazil Gida, Norway ta kai zagayen Kwata Fainal a karon farko a wasan Cin kofin Duniya.
Fitaccen ɗan wasan gaban Norway, Erling Haaland, ya zura ƙwallaye biyu inda ya jagoranci ƙasarsa ta doke Brazil da ci 2-1 a wasan zagaye na 16 na gasar Kofin Duniya na 2026.
Nasarar ta sa Norway ta kai wasan Kwata Fainal na Kofin Duniya a karon farko a tarihinta.
A gefe guda kuma, wannan rashin nasara ya kawo ƙarshen tafiyar Brazil a gasar tun daga zagayen 'yan 16, abin da ya zo da mamaki ga masoya ƙungiyar a faɗin duniya.
Sakamakon Wasan:
Brazil 1–2 Norway
05/07/2026
Real Auwal is LIVE | TikTok Sharhin wasanni. | Check out Real Auwal's LIVE streams on TikTok! Watch, follow, and discover the latest content from Real Auwal.
Yay zamu Kawo Muku wasan Barazil DA Norway Kai tsaye Daga
Liberty Radio 103.3 fm
Tiktok live Auwal
Gaddafi Isyaku
Jabir Tiki taka
Auwal T. Tahir
Bayern Munich Na Shinshina Vinicius
Cinikayyar yan wasa da misaya
Click here to claim your Sponsored Listing.