Ibada24

Ibada24

Share

IBADA ITA CE Bai Halatta ga baligi ba ya aikita wani aiki, har sai ya san hukuncin Allah a cikinsa.

23/06/2023

BARKA DA JUMA'ATUL MUBARAK
Allah Ka cika zukatanmu da soyayyar Manzon (SAW)

Addu'ar Shiga Kasuwa 20/06/2023

Addu'ar Shiga Kasuwa Addu'ar Shiga Kasuwa لاَ إِلَهَ إِلاَّ اللَّهُ وَحْدَهُ لاَ شَرِيكَ لَهُ، لَهُ الْمُلْكُ ولَهُ الْحَمْدُ، يُحْيِي وَيُمِيتُ وَهُوَ حَيٌّ لا...

ABUBUWAN DA SUKE WARWARE ALWALA 04/01/2023

WAJIBI NE GA MUSULMI YA SAN ABUBUWAN DA SUKE KARYA ALWALA

ABUBUWAN DA SUKE WARWARE ALWALA Ka sani Allah Madaukaki Ya datar da kai - cewa abubuwan da suke warware alwala sun kasu zuwa kashi biyu; Akwai karrai da sababan karrai. ...

Telephone