Alh Umar VIP Fagge

Alh Umar VIP Fagge

Share

Born in kano grow up in kano

07/04/2026

Ubangiji ya kiyaye gaba
Abba Kurna-Furnitures Allah yasa yazamar maka sababin Daukaka

28/03/2026

MADUGU KAFARKA KAFAR MU

Photos from Alh Umar VIP Fagge's post 20/03/2026

By the will and power of God Almighty we witness first Friday in this Holy Month of Shawal, Ya Allah do forgive Us and Accept our Ibadat...Ameen, Jummat/Eid Mubarak

20/03/2026

Barka Da sallah Ubangiji Allah ya Amsa

01/03/2026
Photos from Alh Umar VIP Fagge's post 01/03/2026

Assalam Alaikum

Ina godewa Ubangiji mai kowa da komai bisa dama dayabamu ayau muka gabatar da program dinmu na Tallafawa Al’umma da dan kayan abinci duk babu yawa.

Munyi anfani ne da iya abinda damarmu ta mallaka muna rokon Allah ya albaraci dan Abinda muka raba
Ina Mika bangijiya ga mahalarta

Wadanda Allah bainufa ba suyi hakuri duk yanda kaso idan ba haka Allah yaso ba dole sai hakuri

Ina godewa wadanda s**a tsaya kai da fata wajen ganin tabbatuwar abin cikin nasara
Ina godewa shugabanci jam’iyyar mu ta NNPP na mazabu da matakin karamar hukumar mu ta Fagge da tayasu murna karbar shaidar su ta zama cikakkun shugabanci na jam’iyyar

Godiya ga Jagora Engr R M kwankwaso da saura mukarraban tafiyarsa

Ina godiya ga Ordinary Ahmad Waly jigo a tafiyar siyasar gidan VIP ina godiya ga Yayanmu Hafiz Muhammad da Hassan kursi
Ina godiya ga abokai yayye da kanne Allah ya sakawa kowa da Alkhairi

20/02/2026

Barkan mu da Shan Ruwa Ubangiji Allah ya Amsa

18/02/2026

I wish to remind us that Ramadan is not only a month of fasting, but a month of deep reflection, prayers, unity, and sacrifice.

As we continue to experience security challenges in our country, this blessed month calls on us to increase our prayers for peace, stability, and protection. Let us pray more for our leaders, our security personnel, and every citizen wherever they may be.
May Allah (SWT) protect our country from all forms of insecurity.
May He safeguard our brothers and sisters everywhere they are.

May He bring lasting peace and unity to our nation.
Above all, may Allah accept our ibadah, forgive our shortcomings, and grant us the blessings of Ramadan.🤲

Ina so in tunatar da mu cewa Ramadan ba kawai wata ne na azumi ba, amma wata ne na zurfin tunani, addu’o’i, haɗin kai, da sadaukarwa.

Yayin da muke ci gaba da fuskantar ƙalubalen tsaro a ƙasarmu, wannan wata mai albarka yana kira gare mu da mu ƙara yawan addu’o’inmu domin samun zaman lafiya, kwanciyar hankali, da kariya. Mu ƙara yin addu’a ga shugabanninmu, jami’an tsaronmu, da kuma dukkan ‘yan ƙasa a duk inda suke.

Allah (SWT) Ya kare ƙasarmu daga dukkan nau’o’in rashin tsaro.
Ya tsare ‘yan’uwanmu maza da mata a duk inda suke.

Ya kawo mana zaman lafiya mai ɗorewa da haɗin kai a cikin ƙasarmu.
Sama da komai, Allah Ya karɓi ibadunmu, Ya gafarta mana kura-kuranmu, kuma Ya ba mu albarkar Ramadan.
Amin 🤲🤲

Photos from Alh Umar VIP Fagge's post 08/02/2026

Kafarka KAFARMU

Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Website

Address

Fagge
Kano
8000012