Muryar Raunanan Duniya
Mun bude wannan page din domin kawo maku abubuwan da shuka shafi Palestine
25/11/2022
Ahmed Manasra grows older behind Israeli occupation prison bars ๐๐ต๐ธ
Ahmed, who was arrested as a child at the age of 13, will turn 22 while still in solitary confinement.
09/07/2022
แปแชแขแขแฝ แฌแแ แทแฎแดแชแกแชแฆ.
๐๐ญ'๐ถ๐ฎ๐ฎ๐ข๐ณ ๐๐ข๐ญ๐ฆ๐ด๐ต๐ช๐ฏ๐ฆ ๐ฏ๐ข ๐๐ฉ๐ข๐จ๐ถ๐ญ๐ญ๐ถ๐ฏ๐ข๐ฏ ๐๐ข๐ญ๐ญ๐ข๐ฉ ๐ฌ๐ข๐ง๐ช๐ฏ ๐ข ๐ง๐ข๐ณ๐ข ๐ฉ๐ถ๐ฅ๐ถ๐ฃ๐ข๐ณ ๐๐ข๐ญ๐ญ๐ข๐ฉ ๐ข ๐๐ฆ๐ณ๐ถ๐ด๐ข๐ญ๐ฆ๐ฎ ๐๐ข๐ญ๐ฆ๐ด๐ต๐ช๐ฏ๐ฆ.
05/07/2022
Majalisar Dinkin Duniya ta ce adadin Falasdinawa da sojojin mamaya na Isra'ila s**a kashe a West Bank da birnin Kudus da s**a mamaye ya karu da kashi 46 cikin dari a farkon rabin shekarar 2022 idan aka kwatanta da na shekarar da ta gabata.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the business
Telephone
Website
Address
Katsina
PALESTINE๏ฟฝ๏ฟฝ