Dan_dikkoh
political discussion and other legitimate Intel.
30/08/2025
Jagoran jam adawa ta ADC a Jahar Katsina, Dr. Mustapha Muhammad Inuwa yayi Tattaki Har Zuwa Garin Kano Domin yin ziyarar Dubiya Ga Maifiyyar Babban Hadimin Sa Kuma Na Hannun Damar Sa Hon. Aminu Musa Karofi (Shekarau) tare da Jajintawa Bisa ga Rasuwar Dan uwansa Da Allah yayima Rasuwa.
Dr. Mustapha Muhammad Inuwa ya kuma Sada Zumunci ga yayye, kanne da kuma Iyalan Hon. Aminu Musa Karofi.
Jagoran Sabuwar Tafiya ya kuma samu Rakiyar Mai Dakin Sa Hajia Nafisa Mustapha muhammad Inuwa (First Lady).
30/08/2025
Gwamnatin Jihar Katsina karkashin jagorancin Malam Dikko Umaru Radda ta sauka daga kan layi, inji Sanata Ahmad Babba Kaita.
Sanata Babba Kaita ya bayyana hakan ne lokacin da yake zantawa da jaridar KATSINA POST a wata kebantacciyar fira da s**a yi.
Ya kuma bayyana cewa bai kamata a siyasantar da sha'anin tsaro ba.
Za mu kawo muku cikakkiyar firar a dukkan shafukan mu na yanar gizo da s**a haɗa da Facebook, Instagram, TikTok da YouTube gobe Lahadi da ƙarfe 6 na safe inshaAllah.
07/07/2025
Jigo a jam’iyyar PDP na jihar Katsina kuma dan siyasa mai tasiri daga karamar hukumar Bakori, Hon. Abubakar Tsoho, ya fice daga jam’iyyar PDP.
Bayanai sun nuna cewa matakin nasa na ɗaya daga cikin sauye-sauyen siyasa da ake ci gaba da gani gabanin zaben 2027.
📌 Za mu bibiya domin jin inda zai dosa.
02/05/2025
STATE HOUSE PRESS RELEASE
PRESIDENT TINUBU EMBARKS ON TWO-DAY VISIT TO KATSINA STATE
President Bola Ahmed Tinubu will depart Abuja for Katsina State on Friday for a two-day official visit.
During the visit, the President will meet with key stakeholders to assess the security situation in the state.
He will commission the Katsina Agricultural Mechanized Centre and a 24KM dual carriageway completed by Governor Dikko Umar Radda.
President Tinubu will also honour an invitation to attend the wedding of the governor’s daughter before returning to Abuja.
Bayo Onanuga
Special Adviser to the President
(Information & Strategy)
May 1, 2025
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the business
Telephone
Address
Katsina