J LAWAL WAMBA

J LAWAL WAMBA

Share

Gallery

Photos from J LAWAL WAMBA's post 03/09/2022
11/08/2022

DAURA! DAURA!! DAURA!!!

Majilisu MU'AZ BN JABAL tana gayyatan al'umma Musulmi zuwa DAURA wanda in shaa Allahu Ta'ala zai gudana kamar haka:

Mai Gabatarwa: Umar Shehu Zaria

Ranaku: 14 zuwa 17 Muharram, 1444 (12-15/08/2022).

Wuri: AL-FAROUQ ISLAMIC ACADEMY, KADUNA. No. 6 Bello Abdullahi Road Unguwar Dosa, Kaduna.

Lokaci: Bayan sallar la'asar 4:00pm zuwa 6:00pm.

Maza da Mata duk za su iya halarta.

Za a yi rijista amma kyauta babu ko sisi kuma za a bayar da kyautan littafi ga mutane 50 na farko da s**a fara halartan wurin DAURA sannan za a bayar da guda 20 ga mutanen da s**a yin comment a karkashin wannan post da cewa suna so. Don haka sai a tuntubi wannan number 08065918815

Ga wanda ba su samu kyautan littafi ba za su iya siya a DAURA a ranar.

Sannan za a iya sauke pdf din littafin a Channel dinmu na Telegram dake ƙasa don haka sai a shiga a latsa join sannan a downloading 👇🏼

https://t.me/umarshehuzariafans

Sannan audio na wannan DAURA zai rinka zuwa a Telegram Channel din namu, in shaa Allahu Ta'ala.

Sanarwa:
Ɗaliban MAJLISU MU'AZ BN JABAL.

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Kontagora?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Address

Shamaki Street
Kontagora
ALWAYS