CUTA DA Magani

CUTA DA Magani

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from CUTA DA Magani, Lafia.

04/06/2022

HAUSAWA BA'ABARSU ABAYABA WAJEN HADA MAGUNGUNA.

KAMAR HAKA

1 kurna tana maganin cizon maciji.

2 goruba tana maganin fitsarin jini da basic

3 giginya tana maganin ciwon haure kuma tana kara karfin maza.

4 zogalai Hana maganin ciwon amosani da ciwon kai da gudawa.

5 bagaruwa tana maganin majina da ciwon hakori da kuma karfin .maza.

6 gwaiwar namijin saniya tana maganin sanyin gaba da yoyon jini da Karin maza ko mata.

7 gwaiba tana maganin zawo.

8 lalle yana maganin hawan jini.

9 dogon yaro ( darbejiya ) yana maganin hawan jini da ciwon gani dasashi.

10 gwaiwar rakumi tana maganin ciwon ciki.

28/04/2022

FARIN JINI MAI QARFIN GASKE

Assalamu alaikum manyan malamai da almajirai Irina da fatan anwayi gari lfy albarkan dake cikin wannan rana Allah kasadamu dashi Dan sayyadina rasulullah
To yan uwa yau gamu dauke da sirrun farin jini
Wanda yaka mata ace kowa yana dashi Dan wani kasuwa yake wani aikin gwamnati wani aikin Irin namu na almajirai wani akan soyayya da dai sauransu to kaga yana da kyau muyi anfani da maganin farin jini Dan samun jama a ako da yaushe yan uwa akowana lkc farin jini abune Wanda kowa yake nema ido rufe mata da maza to ga wannan ajarraba aga aikin Allah
To ga kar dai incikaku da surutu ga yanda aikin yake
Ana rubuta suratul yusufa tareda suratul anbi a,i amma yanda ake duk in karubuta aya daya acikin suratul yusufa to se ka rubuta aya daya acikin suratul anbi a, i haka zakai tayi har kagama idan kagama kasamu ruwa mai kyau kawanke idan kanada wadata kaze ruwan zam zam kawanke dashi idan ba ka dashi shikenan Allah yabada ikon gwadawa
To kamar dai yanda akasani izinin aiki da Wannan sirri shine share tareda like Dan neman qarun bayani Kuyi mana magana ta comment insha Allahu zamu amsa gamasu buqatar ayi musu aiki ga number WhatsApp namu +23409040455721

Want your business to be the top-listed Business in Lafia?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Telephone

Address

Lafia