Gani da ido

Gani da ido

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Gani da ido, Journalist, Maiduguri.

02/03/2024

Wani direban babur ɗin daidaita sahu a Gwammaja dake Garin Kano ya bige jami'in hisba inda nan take ya bar gidan duniya.

29/02/2024

Hukumar sadarwa ta Nijeriya (NCC) ta yi umarni ga kamfanonin sadarwa da su rufe layukan waya fiyeda miliyan 12,wayanda basuyi rijista (NIN) ba.

28/02/2024

Hukumar zaben Chadi ta ce a ranar 6 ga watan Mayun wannan shekarar ce za a gudanar zaben shugaban kasar, wanda zai kawo karshen mulkin soji da Mahamat Idriss Deby Itno ke jagoranta na tsawon shekaru 3 da rabi.

Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Maiduguri?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Website

Address

Maiduguri