Bago Az
Yaa Hayyu Yaa Qayyum ( يَا حَيُّ يَا قَيُّومُ )
Sahihan Labarai Da Dumi_dumin su ! 📡
Wannan shine makami mai linzami mafi hatsari na kasar Eran
13/05/2026
Iran Hausa 1
Dakaru na cigaba da tanadar manyan makamai domin fuskantar abokan gaba a kowane irin yanayi.
13/05/2026
DA ZAFI-ZAFINSA
Dakarun His bullah sun lashi takwabin ganawa Esraila azabar wutar jahannama tun
a nan gidan duniya, inda sakatare Janar na ƙungiyar Hezbollah wato, Sheikh Naim Qassem, ya ce His bullah zata budewa Esraila kofar wuta a yankin gabas ta tsakiya,
Ya kara da cewa, a halin yanzu haka hare-haren mu na jiragen sama marasa matuƙa, dana makamai masu linzami sun gigita Esraila, kuma zamu cigaba da matsa musu lamba,
Qaseemu yace, daga yanzu His bullah barata yadda da wata yaudara ba da sunan sulhu ko zaman r tattaunawa, kuma daga yanzu zamu tsananta akan Esraila,
Inji shugaban kungiyar His bullah
Ya kukaji matsayar tasu?
13/05/2026
DA ZAFI-ZAFINSA
Kakakin kwamitin tsaron ƙasar Eran wato, Ebrahim Rezaei yace, Wallahi mun rantse da girman Allah idan Amurka ko Esraila s**a sake farmakar mu, to zamu tace Uranium dinmu zuwa matakin karshe, wanda ake amfani dashi wajen hada makamin nu kiliya,
Ya kara da cewa, idan aka kai wannan mataki to cikin dan kankanin lokaci Eran zata iya mallakar makamin nu kiliya, kuma sai ta bawa duniya mamaki,
Dukda baice zasuyi amfani dashi, Amma hakan babban abin firkici ne ga Amurka da Esraila,
Amman shin ku yaya kukaga lamarin?
12/05/2026
MAKAMI MAI BAN TSORO
Wannan shine hasabibin makami na Kheibar wanda aka fi sani da Kheibar Shekan, ya kasance babban makami mai linzami wanda musamman aka ƙera shi don karya tsarin kariyar sararin samaniya na abokan gaba,
Yana iya tafiyar kusan kilomita 1,650 zuwa 2,000, sannan da akwai wani iko na musamman a jikin sa wanda ke bashi damar wargaza Garkuwa (Castle Buster)
KHEIBAR, yana amfani ne da tsarin tauraron ɗan adam (satellite-guided) don tabbatar da daidaito wajen sauka kan abin harin sa, Yana iya ɗaukar ababen fashewa mai nauyin kusan kilogiram 1,500, (1.5 tons)
Kadan kenan dangane makamin Khaibar.
12/05/2026
SUNA CIKIN SHIRIN FUSKANTAR MAKIYA
Jagoran juyin juya halin Musulunci na Eran wato Mujtaba Khamenei yasake zaburar da dakarun sa don su kasance da shirin fuskantar makiya a ko wanne irin lokaci,
Jagora yace, dukkanin rukunin dakarun mu ku kasance cikin cikakken shiri na fuskanci a bokan gaban mu a ko wanne irin yanayi, tareda cikakken yakini, kuma inshallahu mune zamuyi nasara a kan su,
Inji — Jagora Sayed Mujtaba Khamenei
12/05/2026
GARGAƊI GA KASASHEN LARABAWA
Gwamnatin kasar Eran ta fidda sanarwa dake kunshe da gargadi mai zafi ga kasashen larabawa na yankin gabas ta tsakiya,
Eran tace, Duk wata kasa a wannan yankin datake jin Amurka zata kareta, to ta yaudari kanta, Dominkuwa dukkanin sansanonin sojin Amurka dake yankin Gabas ta tsakiya na bogine, basuda isassun kayan aikin da zasu kare kansu, b***e har su kare kawayen Washington,
Wannan sako dai ya bayyanawa kasashen larabawa cewa Amurka kawai zata kaisu ne ta baro su, ya rege suyiwa kansu gata, ko a cigaba da gara su,
Amman shin ku ya kuka ce?
12/05/2026
Jagoran juyin juya halin Musulunci Mujtaba Khamenei yasake kwararawa dakarun sa gwiwa, inda yace, a ko wanne irin yanayi kuke ciki ku kasance masu fuskantar a bokan gaba tareda cikakken yakini, inshallah mune zamuyi nasara a kan su
11/05/2026
DUK SUNYI MUTUWAR JAKAI
Hallau hukumar tsaron Esraila ta 'Israil Defense Force' (IDF) ta sake tabbatar mutuwar wasu manyan jami’an kasar Esra’ila a wani farmakin jirage marasa matuƙa da dakarun His bulla s**a kaddamar a kan su,
Farmakin ya cimmu su ne a arewacin Esraila, sannan ya matukar muni sosai akan su, don ya lalata manyan makamai da na'urorin su.
Shin yaya kukaji wannan nasarar ta his bulah?
11/05/2026
DA ZAFI-ZAFINSA
Jagoran juyin juya halin Musulunci na kasar Eran wato, Mujtaba Khamenei yace, a halin da ake ciki yanzu sansanonin sojin Amurka dake yankin Gabas ta Tsakiya ba su da ikon kare kansu, b***e har su iya kare wasu kawayen su,
Ya kara da cewa, dukkanin sansanonin Amurka dake yankin Gabas ta Tsakiya na bogi ne, domin basuda wasu isassun kayan aikin da har zasu iya kare kansu ba, b***e su kare kawayen Washington dake yankin,
Inji — Jagora Ayatollah mujtaba Khamenei
Shin yaya kukaji kalaman jagora?
11/05/2026
ZO KUJI WATA SABUWA
Shugaban Faransa wato, Emmanuel Macron, ya tabbatar da cewa ƙasarsa ta shirye take wajen taimakawa don tabbatar da tsaro a tekun mashigin Hormuz tare da haɗin gwiwa da kasar Eran,
A cewar sa, wannan yunkuri musamman munyi shine domin tabbatar tsaro kan jiragen dake zirga-zirga a wannan muhimmiyar hanyar ruwa ta duniya,
Amman saidai wasu na ganin hakan a matsayin wani sabon salon munafurci ne suke kokarin kullawa, a yanzu dai bukatar su kawai s**a nuna, Amma ba aji amincewar gwamnatin kasar Eran ba,
Amman shin ku me zaku iya cewa?
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Telephone
Website
Address
22