Muhammad said

Muhammad said

Share

**"Ni Muhammad Sa'id, Social Media Manager & Digital Creator. I am Muhammad Sa'id, a Social Media Manager & Digital Creator. I help business

Photos from Muhammad said's post 31/05/2026

Mai Girma Ɗan Takarar Gwamnan Jihar Kano na Jam’iyyar NDC, Comrade Aminu Abdussalam Gwarzo, ya karɓi baƙuncin shugabannin Jam’iyyar NDC na Kano ƙarƙashin jagorancin Shugabansu, Hon. Isa Mairiga, tare da sauran shugabannin jam’iyyar.

Ziyarar ta kasance ta musamman, inda aka tattauna muhimman batutuwan siyasa da s**a shafi jam’iyyar da kuma shirye-shiryen da ke gaba.

Hon. Hamza Ahmad Telan Mata
31/5/2026

31/05/2026

✨یوم الأحد✨
١٤/ذُو الحِجَّة/١٤٤٧ھ
14/Dhul-Hijjah/1447AH

بِسمِ اللهِ الرَّحمَٰنِ الرَّحِیمِ

لِمَن شَاءَ مِنكُمْ أَن يَتَقَدَّمَ أَوْ يَتَأَخَّرَ # کُلُّ نَفسِِ بِمَا کَسَبِت رَهِینَةُُ
(سورة المدثر آیة: ٣٧-٣٨)💫☕صباح الخير

31/05/2026

Officially the Presidential candidate and vice Presidential candidate of the NDC.

30/05/2026

✨یوم السبت✨
١٣/ذو الحِجَّة/١٤٤٧ھ
13/Dhul-Hijjah/1447AH

بِسمِ اللهِ الرَّحمَٰنِ الرَّحِیمِ

إِنَّا أَرْسَلْنَا إِلَيْكُمْ رَسُولًا شَاهِدًا عَلَيْكُمْ كَمَا أَرْسَلْنَا إِلَىٰ فِرْعَوْنَ رَسُولًا
(سورة المزمل آیة: ١٥)💫☕صباح الخير

29/05/2026

Dr Yusuf gawuna (Allah ubangeji) ya ida nufi

29/05/2026

Awajan Allah muke nema

Photos from Muhammad said's post 29/05/2026

Mai Girma Jagora Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya halarci Sallar Jumu’a a Masallacin Marigayi Alhaji Saleh Musa Kwankwaso dake Miller Road, Jihar Kano.

Allah Ya karɓi ibadunmu, Ya sa albarka a cikin wannan rana mai alfarma ta Jumu’a, Ya ƙara wa Jagora lafiya, hikima da nasara, tare da ɗaukaka Jihar Kano da Najeriya baki ɗaya. Amin.

Juma’a Mubarak.

29/05/2026

I am profoundly grateful to emerge as the Kano State 2027 gubernatorial candidate for our great party, the NDC.

I thank the party for this opportunity to serve, and I pray for our collective victory alongside all NDC candidates nationwide in the upcoming general elections. -AA Gwarzo

29/05/2026

✨یوم الجمعة✨
١٢/ذو الحِجَّة/١٤٤٧ھ
12/Dhul-Hijjah/1447AH

بِسمِ اللهِ الرَّحمَٰنِ الرَّحِیمِ

وَأَنَّا لَمَّا سَمِعْنَا الْهُدَىٰ آمَنَّا بِهِ فَمَن يُؤْمِن بِرَبِّهِ فَلَا يَخَافُ بَخْسًا وَلَا رَهَقً
(سورة الجن آیة: ١٣)💫☕صباح الخير

Want your business to be the top-listed Media Company in Maiduguri?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Website

Address

Ibrahim Anas Road
Maiduguri
600212