Sheikh Muhammad Kabiru Gallery

Sheikh Muhammad Kabiru Gallery

Share

Asimatul Faidah Tijjaniyya

Photos from Sheikh Muhammad Kabiru Gallery's post 30/12/2024

Amadadin Da iranmu Ta Asimatul Faidhatu tijjaniyyah Muna Mika Saqon Ta'aziyarmu Ga Dan Uwanmu Cikin Allah Da Manzonsa Da Shehu Da Shehu.
Allah yajiqansa Yakuma Gafartamai Yasa Aljannace Masauki Dama Can Dinne Muna Da kyakkyawan Zato Albarkacin Manzon Allah.

Photos from Sheikh Muhammad Kabiru Gallery's post 06/09/2024

Alokacin Matafiya Kaulaha Ziyarar Shehu R.T.A
Zasu Tashi Allah ye kare Mana ku ye Kai ku Lfy ye dawo daku lfy

14/06/2024

SOYAYYAR SHEHU IBRAHIM NIASSE {RTA}

A wajen mu soyayyar Shehu Ibrahim Niasse {RTA} wata irin ibada ce Wacce ta wuce Khamsut Salawati

Dalili kuwa shini ita wannan ƙonƙonar soyayyar bata da wajenyi ko lokacin yinta bama latti b***e mu Barta bama mantawa da shi b***e in mun tuna muyi ƙabli ko ba'adi ita wata irin soyayya ce wacce take juya zuciyar mu da ruhin mu tare da sirrin mu

Cikin kowanne numfashi da wannan soyayyar suke bugawa tsananinta ne yake sanyawa muyi shuru wani lokacin ba don mun manta ko wani abu ya ɗauki hankalinmu ba saboda mun gasu da soyayyar Shehu ta soya mu har mun ƙone ƙurmus amai da tumbudi zamu ringa yi na kalamanta lokacin da muka ƙoshi da ita.

Amma dai duk da hakan soyayyar nan da muke yiwa Shehu Ibrahim Niasse {RTA} babu wata ibada da zamu kwatantata da ita lokutanmu da tunanin mu duka suna aiki ne tare da wannan soyayyar babu ɗaya da ya bar ɗaya saboda aikin ɗaya ta mantar damu Sunanta Sifarta Saboda mun haƙƙaƙe Zatinta komai na Ciki

Ni dai ina son Shehu Ibrahim Niasse {RTA} kuma ina son masoyin da suke son Shehu {RTA} Babu shirka Cikin haɗa wannan soyayya da waninta mun kaɗaitata ba tare da jiran tsammani ko sak**ako ba sai don muna da yaqinin ita ce Muradin Muradi

____SHEHU Ibrahim Niasse fardun nee ☝☝☝

Want your establishment to be the top-listed Arts & Entertainment in Minna?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Telephone

Website

Address

Minna