Sabilu Rashad Tv
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Sabilu Rashad Tv, Grocers, minna, Minna.
KAI TSAYE DAGA NAN LONDON STREET MINNA
TARE DA SHEHK MUHAMMAD RABI'U GOMBE [ HAFIZAHULLAH ]
25/Al-Muharram/1447H
10/jully/2026
ALLAH SAKA DA ALKAIREE ALLAH KARAWA RAYUWAR MALAM ALBARKA 🤲 🙏
https://www.facebook.com/share/1EUToeuBFp/
Iliminki Darajarki YouTube
https://youtube.com/?si=3zRfsMZxzqwcy211
ABBADATA SOCIAL MEDIA ✍️ ✨️
🎥 Karatun Mustafa Kenan na Cigaba da Gudana
Alhamdulillah, ana ci gaba da gudanar da Karatun Mustafa Kenan ƙarƙashin jagorancin Dr. Ishaq Ibrahim Almisry (Hafizahullah), Shugaban Kwamitin Alarammomi na JIBWIS Niger State.
📍 Wuri: Masjidul Khadi Sambo, Hedikwatar JIBWIS Niger State.
Allah Ya sanya wannan karatu ya zama sanadin ƙaruwa cikin ilimi mai amfani, fahimta, da aiki da Al-Qur'ani da Sunnah. Allah Ya ƙara wa Malam lafiya, hikima da ɗaukaka. Āmīn.
🎬 Ku kalla, ku amfana, sannan ku yada domin sauran al'umma su ci gajiyar wannan ilimi.
HUDUBAR JUMA'A
25-1-1447
10-7-2026
Mai gabatarwa: SHK. IDIRS YAHAYA
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Minna