MUHD I. NASIR
Influencer | Motivational Writer
Business Owner | Blogger
Peace Ambassador |
Brand Partnerships |
Advert. (08100005166)
10/07/2026
πΏπΏ
04/07/2026
ππ
Allah ka jikanmu Ka tausaya Mana!
π€²π€²
Komai me wucewa ne amma ba komai ake
mantawa ba.
π€π»π€π»
Ba za ka iya kara wa rayuwarka lokaci ba,
Amma za ka iya Kara wa lokacinka rayuwa.
ππ―
Use your salary to fund your business until your business can fund your freedom.
ππ
Ka rage magana. Ka rage bayyana komai naka.
Ka kiyaye sirrinka. Ka zama me natsuwa cikin mutane. Ka fi sauraro fiye da magana. Ka yi shiru idan ba dole ba ne ka yi bayani.
π§π»π§π»
Jahilci yana sa mutum ya yi yaki da abin da zai iya amfanar da shi.
π€·π€·
DON'T EXPECT ANYTHING FROM ANYONE, BEAUTIFUL THINGS COME ONLY FROM ALLAH.
π―π―
03/07/2026
ππ
Click here to claim your Sponsored Listing.