ABBA DAN,OGAh
Asg
29/04/2026
Har yaushe za a ci gaba da karkashe talakawa da sunan kuskure? Akalla rayuka 100 ne s**a salwanta a kan iyakar Borno da Yobe sakamakon harin jirgin sojan saman Najeriya a tsakiyar kasuwa.
Wannan ba kuskure ba ne; sakaci ne da rashin sanin daraja jinin talaka! Ya yaushe za a daina wannan danyen aiki da sunan yaki da ta'addanci?
Allah ya isa! Allah ya jikan wadanda aka zalunta.
Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Nguru?
Click here to claim your Sponsored Listing.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Nguru