Fact Finders
"Storyteller, truth-seeker, and passionate about shedding light on untold stories."
25/05/2025
Official: Real Madrid announce Xabi Alonso as their new head coach on a deal until 2028. ✍️
24/05/2025
Abubuwa Goma Da Za Su Iýa Fàruwa Ìdan Tinubu Ýa Źarce A Wa’adi Nà Bìyu
Hasashen KY Tebo
1. Nijeriya ce za ta zama cikin kasashe masu fama da bakin taĺàuci saboda fifita siyasa da ake yi da mayar da hankali kan cigaban 'ýan siyasa maimakon cigaban kasa da yan kasa.
2. Za a rasa masu fadawa gwamnati gaskiya saboda ba masu kishin kasar sai na aljihu, kuma za a tilastawa mutane bin dokokin k**a kaŕya da aka samar ta hanyar amfani da 'ýan majalisu marasa kishin kasa da sune mafi yawa a majalisun Nijeriya.
3. Ba wanda ya isa ya kara yin tasiri da sunan hamayya a demokradiyya irinta Nijeriya, domin Tinubu zai kafa 'yan uwansa da wadanda yake so su mulki Nijeriya na dindindin k**ar yadda ya yi a Làģos.
4. Arewa za ta koma kufàyi na mabarata saboda jahìlcin dake cikinta, dole 'yan cikinta su mika wuya ta hanyar komawa karkashin daular Tinubu k**ar yadda s**a tare yanzu saboda kwadayi, masu kudin cikinsu da taurin kai za a kakaba musu takunkumi kan dukiyoyinsu idan basu bi gwamnati ba.
5. Ta’aďďànci zai zama ruwan ďàŕe, ta yadda talaka zai yi ta ransa ya manta da maganar neman 'yanci ko wani jin dadi, malamai da sauran masu fada aji a Arewa za a kaķķama su idan sùka soki gwamnati.
6. Za a raunana doka, za kuma a wulakanta masu ruwa da tsaki kan sha’anin doka k**ar lauyoyi da alkalai da aka kashe kasar da su a baya, kuma za a cigaba da yin barazana ga rayuwar yan kishin kasar ta hanyar kashewa, batarwa ko kùĺlèwa.
7. Mata za su shiga masifar da basu taba shiga ba, za su fito neman abinci kan t**i irin yadda ba a taba yi ba a tarihin Nìjèeria, kuma cuťùťtukan zamani za su yawaita tsàkanin al’ùmma.
8. 'Ýan mulkin mallaka za su hada karfi da karfe su kwashi arzikin Nìjèŕiya ta hanyar kashe mu raba da masu ruwa da tsaki kan harkar mulki tare da juya akalar cigaban kasar kan tsarinsu na Tùŕawa.
9. Matasa za su nemi inda za su gudu, amma ba za su samu kudin da za su iya jigilar fita ba, karshe kowa zai rasa aikinyi, za a rufe kasuwanni ta hanyar rasa jari da hauhawar farashi na tashin hankali, daga karshe rayuwa za ta jefa mutane tsanani saboda karyewar darajar Naira gabadaya.
10. Daga karshe za a iya fìtò na fìțò da gwamnati ta hanyar juyìn-jùýa hali, kuma za a iya tunzura kasar dan a ýi ýaķì, daga karshe idan ba a hankalta ba Nijeriýa za ta shiga masifar ýàki ne saboda ba lalle a samu sasanci tsakanin masu kwatar 'ýancin kasar ba da suke mabambanta mañùfa.
Masu karatu me za ku ce kan wannan hasashe?
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Telephone
Address
Potiskum