the update soba

the update soba

Share

I can't understand this simple speak


Alhamdulillah for 1k followers Gaba dai Gaba dai muje har 1M insha Allah 🙌 Ina Alfahari daku Masoya da Abokan Arziki

04/10/2025

Big thanks to Smart Mh'd, Al Ameen Saeed, Hijj Kasim Comred

for all your support! Congrats for being top fans on a streak 🔥!

Photos from the update soba's post 04/10/2025

"Ajiyar da kake yi a banki bashi ne kake ba su,amma ba ka fargaba,saboda duk lokacin da buƙata ta taso maka ka buƙaci kuɗinka za su ba ka.Amma Allah yana neman ka ba shi bashi,ta hanyar bayar da sadaka ga mabuƙata,kana fargabar ka ba shi,saboda kada buƙata ta taso maka,Allah ya hana ka! "

25/04/2025

Da Dumi-Dumi

Mawaki Rarara ya tabbatar wa da the update sona labarin daura aure tsakanin sa da abokiyar aikinsa jaruma Aisha Humaira da za a yi a gobe Juma‘a 25.04.2025 a jihar Borno.
fans
Dauda Kahutu Rarara
Aisha Humaira

19/04/2025

Inshallah zuwa gobe zamuyi live video da MLM Salisu Abdurrazak Saheel.....
9:00 PM
By Khalifa Aminu 🤝👏✍️

Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Samaru?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Website

Address

Tashan Jirgi
Samaru
GMAIL