Prof. Abubakar Usman Ribah 3

Prof. Abubakar Usman Ribah 3

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Prof. Abubakar Usman Ribah 3, Religious Center, Minanata Area Sokoto, .

11/06/2026
11/06/2026

Wasu daga cikin kyawawan halaye na Senator Shehu Buba.

10/06/2026

Hana Sulhu da Yan bindiga yakawo tabar barewar tsaro a Nigeria !!!

06/06/2026

ƘUNGIYAR HAUSA ZALLA DA HAUSA TSANTSA, ƘUNGIYA ƊAYA CE BA BANBANCI.

05/06/2026

Inason sanata Shehu Buba Saboda wasu Kyawawan sifofi guda biyar (5) da Allah yabashi !! Inji Professor Abubakar Usman Ribah,
Prof Ribah ya bayyana cewa yana son senata Shehu Buba Saboda Sanata Shehu Buba:
1_ Yana son Addininsa
2_ Yana son Arewa
3_ Yana son Kabilarsa Fulani
4_ Baya da Tsoro
5_ Baya da Girman Kai
Wadannan Baya sun fito daga bakin Prof ne bayan wata tambaya da aka masa. Akan dalilin da Yasa yake nuna son sa ga sanata Shehu Buba.

21/05/2026

Kira na Musamman Zuwa ga Gwamnatin Muslim-Muslim.

Telephone

Website