At-tasfiyah24
Ku kasance da At-tasfiyah24 Domin gina nagartacciyar Al'umma .
LABARAN AT-TASFIYAH24:
Ya ce ba zai kwanta ba, ba zai zauna ba, zai tsaya a tsaye na tsawon rayuwarsa don neman kusanci ga abin bautarsa a addinin Hindu na ƙasar Indiya. A wata faɗar an ce ya yi kai shekara goma sha biyu a kan haka, a wata faɗar kuma an ce ya kai shekara biyar, ko ma dai mene ne ya yi wauta, kuma ba zai taɓa samun kusancin ba.
Ƙafarsa ta fara lalacewa, kuma abin kunya gare shi a nan shi ne, a yadda yake a yanzun nan, shin a kwance yake ko a tsaye?
In a kwance yake, ya samu kusancin ga abin bautar tasa ne ko kuwa bai samu ba?
In a tsaye yake daman ashe abin wayau ne, wayancewa mabiya a yi wasa da hankalinsu?
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Kano