FundMe Wallet
FundMe Cash system is a codified mobile wallet for quick and easy payments, transfers, collections
07/07/2023
Welcome to the world of
A world of and transactions!
Don’t make fun of yourself, just use FundMe Cash-lessly with ease & speed of light!
Join us embrace a seamless and secure transaction journey like never before with
01/07/2023
GA CI GABA MAI SAMAR DA SAUKIN BIYAN KUDIN ABUN HAWA NA ADAIDAITA SAHU KO GA MASU CINIKIN KAYAN TIREDA.
Lalitar FundMe na muku maraba da kuma samar da damar amfani da “Cash Code” da “Scan Code” a yayin ciniki ba tare da yin mu’amala da takardar Kudi ko Katin ATM domin cimma:
- Aika kudade
- Karbar ko biyan kudade wajen ciniki cikin gajerar lokaci
- Sayen katin Wutan LantarkiSayen katin Waya, Data da sauransu
GA SABBIN TSARE TSARENMU MASU FA’IDA:
Cash Code: Domin aikawa da ansar kudade ta SMS, WhatsApp, da sauran su.
Scan Code: Daukan Hoton QR Code domin biya ko aika kudade tamkar Kiftawa da BismilLah.
Lalita: Aljihun na yin tanadi domin watarana.
Albarkan yin amfani da Lalitar FundMe bai tsaya a kan Biyan kudaden ciniki ba, harma da:-
- Samar Aminci da cikakken ‘yanci wajen neman arziki
- Samar da karin lafiya da wadata ga rayuwa
- Samar da tallafi da ci gaba a ko yaushe
- Samar da daman hulda da alaka da mutane nagari.
ASHE KUWA, LALITAR FUNDME BA WAI KAWAI LALITA BA CE, BANGO CE MAI DAUKAN NAUYI DOMIN SAMAR DA NATSUWA GA RAYUWA.
Kamfanin FuelMe Global ce ta kawo muku – Lalitar FundMe Cash.
www.fundmecash.ng