Bula Communication Center
At No. 28 Roger Road, Adjacent Garkuwa House Wukari Taraba State. Nigeria
21/04/2026
I greet una my pipul
21/04/2026
04/04/2026
Happy weekend papz
22/11/2025
🚨Hafsan sojan ƙasa na Nijeriya Janar Waidi Shaibu ya koka bisa yadda matasa a ƙasar nan ke gujewa shiga aikin soja, yana mai cewar idan hakan ya ci gaba da ta'zzara za a mayar da shi wajibi ga kowanne dan kasa."
22/11/2025
Ƙaramin ministan tsaro Bello Matawalle ne ya bayyana yayin tattaunawa da BBC.
Matawalle ya ce shugaba Tinubu ya tura minista Badaru zuwa jihar Neja domin ganin an kuɓutar da ɗalibai fiye da 200 da aka sace, kamar yadda aka tura shi zuwa jihar Kebbi.
Ya kara da cewa zasu yi kokari wajen ganin an ceto daliban tare da maida su ga iyayensu.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the business
Telephone
Website
Address
Wukari
Opening Hours
| Monday | 20:10 - 17:00 |
| Tuesday | 20:10 - 17:00 |
| Wednesday | 20:10 - 17:00 |
| Thursday | 20:10 - 17:00 |
| Friday | 20:10 - 17:00 |
| Saturday | 20:10 - 17:00 |
| Sunday | 20:10 - 17:00 |