Habubakar Ado
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Habubakar Ado, Photographer, Yunusari yobe, Yobe.
09/05/2025
Komai nisan dare gari zai wayee lokaci kuma Alkali ne zamu hadu mu daku a gaban Allah.
A cikin hotuna zaku ga yadda Masallacin Jami'ur Rasuli Sallallahu alaihi wa aalihi wa sallama dake Tukuntawa yake a ƙarƙashin kulawar mamallakinsa wato Sheikh Abduljabbar Kabara Hafizahullah, da kuma yadda ya koma bayan da gwamnatin Kano ta rufeshi aka hana sallah da karantarwa a cikinsa tsawon shekaru kusan hudu kenan.
28/04/2025
https://www.facebook.com/share/1Bsv1yV283/
Farashin shinkafa ya sauko a kasuwa, an samu ragin fiye da N20, 000 a buhu Farashin buhun shinkafa ya sauka zuwa N58,000 a Najeriya sak**akon shigo da shinkafar Indiya ta barauniyar hanya daga Jamhuriyar Benin zuwa kasuwannin kasar nan.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the business
Telephone
Website
Address
Yobe