King Rashid

King Rashid

Share

♫ Singer | Songwriter | Recording Artist | Graphic Designer CEO Rashid Empire ♫

20/06/2025

Kwanan Nan Zamu Kirkiri Kwamitin Da Zai Rinka Cin Uban Yaran Nan Na Zamani.
Aure Hauka Ne ❓ Ku Same Mu Duniya Kuyi Mana Overtaking KO Horn Babu 📯 ❓.

30/04/2025

CIGABAN LABARIN ABDULLAHI MASUNCI DA ABADULLAHI DANRUWA

Matar ta ce, "To, ka gani, kada ka dami kanka. Idan har ya gaji ya tambaye ka kuɗinsa, ka ce masa, ɗan jinkirta mini dai har Allah ya h**e, k**ar yadda muke ta addu'a ni da kai.'"

Masunci ya dubi matarsa ya ce, "To yaushe Allah zai h**en?"

Matar ta ce masa, "Baiwar Allah ai yawa gare ta. Yakan ba da ita ga bawa, ta inda bawan bai yi tsammani ba. Kai dai mayar da lamarinka ga Allah."

Masunci ya ce, "Lallai kin faɗi gaskiya."

Ya ɗauki komarsa cikin ƙwarin gwiwar abin da matarsa ta faɗa, ya mayar da lamurransa ga Ubangijin talikai. Ya nufi teku yana addu'a cikin ransa, ya nemi gafararsa bisa ga kuskuren da ya yi a baya, sa'annan ya yi addu'a, "Allah ka nufe ni da k**a ko da kifi ɗaya ne da zan rage bashin mai gurasa da ke kaina."

Da ya isa bakin teku sai ya jefa komarsa cikin ruwa. Lokacin da zai jawo ta, sai ya ji ta faye nauyi. Ya taƙarƙare da dukkan ƙarfinsa, ya jawo ta da kyar yana nishi. Da ya fito da ita waje ya duba, sai ya ga mushen jaki a ciki, wanda ya kumbura yana shirin fashewa. Nan take wurin ya gume da ɗoyi.

Masunci ya fitar da mataccen jakin, ya wanke komarsa yana cewa, "Babu tsimi babu dabara face daga Allah Maɗaukakin Sarki. Na faɗa wa matata rabona ya ƙare a cikin ruwa, zan bar wannan sana'a, amma ta ce na haƙura na ci gaba, Allah zai koro mini da arzikina. Yanzu wannan mataccen jakin ne arzikina!?" Ransa idan ya yi dubu, ya ɓaci.

Ya naɗe komarsa ya bar wannan wuri, saboda warin mushen jakin da ke damunsa, ya nufi wani wuri daban ya sake jefa koma tasa, ya jira tsawon sa'a guda, sa'annan ya fara kicikicin jawo ta waje. Ya ji ta da nauyi fiye da fari. Ya ce a cikin ransa, "A'aha, yau kuma matattun jakai zan yi ta tsamowa a cikin ruwa."

Ya dai taƙarƙare da jan raga. Yana ja yana nishi, yana cije baki don nauyi. Ya ji k**ar jijiyoyin hannunsa za su tsinke, jini ya kwanta a tafukan hannunsa. Da kyar da jiɓin goshi ya fito da ragar nan waje. Ko da ya duba sai ya ga wani gwabjejen ƙaton mutum a ciki, duk ragar ta nannaɗe shi.

Perform Social Tasks and Earn Steady Figures Daily 29/09/2024

Hello, I would like to share with you an amazing platform called Hawkit.

With Hawkit, you can earn daily income by turning your social media account into a money making machine!

You can advertise and sell anything on Hawkit within a short period of time. You can also get many people with atleast 1,000 active followers each to repost your advert to their own audience

Hawkit also has a unique feature that allows you to earn constant daily income by posting adverts of various businesses and performing various social tasks such as Following, Liking, Commenting, Sharing etc. on your social media account.

With Hawkit, you can boost your social media page by getting people to follow your social media account, like and comment on your social media posts, subscribe on Youtube Channel etc.

Sounds interesting? Visit https://www.hawkit.ng to get started today.

To get started, simply visit https://hawkit.ng/ #/ref/aarashid to download and register on the app. You will thank me later.

Perform Social Tasks and Earn Steady Figures Daily Earn steady daily income by performing social media tasks such as Following, Liking, Commenting, Sharing, Retweeting, App Reviews etc.

Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Zamfara?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Address

Kaura-Namoda
Zamfara