Entertainment update
Alhmdlh Ya Allah
31/10/2024
An ci Google tarar kuɗin Roubles da s**a kai yawan dala 20,000,000,000,000,000,000,000,000,000,000,000 saboda taƙaita wa kafofin yaɗa labaran ƙasar amfani da dandalin YouTube.
Karin bayani - https://bbc.in/4fsYhgD
25/08/2024
Inna lillahi wa inna ilaihi raji'un
Allah ya yi wa Maimartaba Sarkin Ningi Dr. Yunusa Muhammad Dan Yahaya rasuwa a daren jiya.
Masarautar Ningin ta tabbatar da wannan rashi tare da sanar da 4 na yammacin yau Lahadi a matsayin lokacin da za a yi wa gawarsa Jana'iza a kofar Fadar ta Ningi da ke jihar Bauchi, kamar yadda yake kunshe cikin wata sanarwa da Sakataren Fadar, Alhaji Usman Sule (Magayakin Ningi) ya fitar.
04/04/2024
Gwamnatin Tarayya ta nada Rahama Sadau da Kadiria Ahmed da wasu fitattu a matsayin membobin kwamitin kwararru na shirin bunkasa tattalin arziki ta hanyar amfani da basirar zamani (IDICE).
Click here to claim your Sponsored Listing.