Hon. Ibrahim Lawal Atafarfasa
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Hon. Ibrahim Lawal Atafarfasa, Political organisation, Muchia Sabon Gari zaria, .
16/09/2024
I wish you and your family a peaceful, joyful, and blessed celebration.
May this special day bring you closer to love, peace, and prosperity.
22/08/2024
22/08/2024
قُلِ اللَّهُمَّ مَالِكَ الْمُلْكِ تُؤْتِي الْمُلْكَ مَنْ تَشَاءُ وَتَنْزِعُ الْمُلْكَ مِمَّنْ تَشَاءُ وَتُعِزُّ مَنْ تَشَاءُ وَتُذِلُّ مَنْ تَشَاءُ بِيَدِكَ الْخَيْرُ إِنَّكَ عَلَى كُلِّ شَيْءٍ قَدِيرٌ
Assalamu alaikum Jama'ar Sabon gari local Government
Inaso inyi Amfani da wannan dama wajan yuimuku godiya bisa kyakyawan Zatan ko A gareni da kuka bani damar tsayawa takarar Shugabancin qaramar hukuma a Jamm'iyar PDP mai albarka
Kuma ina mai tabbatar muku da cewa Da yaddar Allah Idan Allah ya bamu wannan dama, To da yaddar Allah bazamuci amana ba kuma da yaddar Allah muma ga Amanan munbaku, muna rokon ku Dan Allah idan Ranar Zabe tazo kufitu kuzabi jam'iyar PDP

17/08/2024
Assalamu Alaikum
Al'ummar Karamar Hukumar Sabon Gari Muna muku Fatan Alkairi da Fatan Samun kyakyawan Jagoranci Bisa gaskiya da Riqon Amana da Ingantaccen Tsarin Ciyar da Wannan Qaramar Hukuma gaba
Muna fatan Insha Allahu Idan Allah Yabamu Nasarar Kafa wannan Gwamnati Zamuzo da tsarirruka wadan da Insha Allahu Zasu kawo Sauyi Na Alkairi A wannan Karamar Hukuma tamu Mai Albarka
Allah ya taimaikemu Yataimaki Al'ummar Karamar hukumar Saban gari Da Jahar kaduna Da Taraiyar Nigeria
17/Aug/2024