Kankara Post

Kankara Post

Share

Jairdar Kankara Post kafar yada labaru cedata shahara wajen samar maku da shahihai,ingantattun labar.

Photos from Kankara Post's post 25/07/2025

HOTUNAN
Yadda Wani Kansila Mai Suna Hon. Hassan Safiyanu Yargoje Kewa Al'ummar Mazabar Danmaidaki Aiki.

"Hon. Hassan Safiyanu Yargoje matashin dan siyane wanda yakeda zuciyar ganin Al'ummar yankin sunci gaba fiye da kanshi" Hakan yafito ne daga bakin wani mazaunin garin Yargoje ayayin ziyarar Ganin yadda ake gudanar da wani muhimmin aikin hanyar ruwa wato (DRAINAGE) atsakiyar Garin Yargoje dake Karamar hukumar Kankara.

Kamar yadda muka tarar ana cigaba da gudanar da aikin gadar tsallakawa da ababen hawa kebi, muntarar anar gudanar da ita cikin aminci da nagarta.

Munyi kokarin zantawa da Al'ummar yankin da akewa aikin inda wasu dama samu damar hakan s**a nuna matukar farin cikin su dasumawar aikin.

Haka zalika gamida godiya akan yimasu wannan Hanya ruwa mai dauke da Kwalbati, wadda arashinta abaya sun fuskanci rigingimu atsakankanin jama'a yankin da Ruwa ke bi.

Zamu cigaba da kawo maku yadda aikin ke gudana

📷
Rana24

27/07/2024

SANARWAR DAURIN AURE:
Amadadin Iyalan Marigayi Malam Idris Maikayan Miya Kankara Na Farin Cikin Gayyatar Al'umma Zuwa Daurin Auren Shugaban Jaridar Rana24 Wanda Za'ayi Kamar Haka 👇

RANA:9th, August -2024
LOKACI:2:30 Na Rana
WURI:Kofar Fada Kahutu Karamar Hukumar Danja Jihar Katsina

Photos from Kankara Post's post 20/06/2024

AKaron Farko Kungiyar FITIYANUL ISLAM Reshen Karamar Hukumar Kankara Jihar Katsina Tayi Taron Fadakarwar Ga 'Ya'yanta.

Kungiyar Addinin ta FITIYANUL ISLAM ta gudanar da taron ne a ranar 19 ga watan Yuni Shekarar 2024 a Makarantar firamare Nuhu Model a garin Kankara jihar katsina.

Ayayin Taron Shugaban ta na wannan yanki Malam Tasiu Yusuf yayiwa Al'ummar malarta Wannan taron marhabin da kuma fatan Allah ya baiwa dukkanin wanda ya samu ikon Halarta da wadanda ma basu samu damaba sabili da wasu uzurirrikan rayuwa ladar sada Zumunci.

Shugaban ya kuma nuna farin ciki da godewa Manyan shehunnan Malumma da s**a halarci taron.

Kamar yadda Rana24 ta ruwaito Shugaban ya Kara da bayyana cewa Kungiyar FITIYANUL ISLAM dai na daya daga Kungiyoyin da suke was Addinin musulumci Hidindimu ayayin gudanar da wani Taron Al'umma ko ako'inama aduk lokacina da bawa Ke bukatar taimkon gaggawa.

Malam Abdullahi Na-Daura na daya daga cikin Malama da s**ayi jawabi ayayin taron inda yayi jawabi akan muhimmancin hadinkai ga dukkanin al'ummar da kuma matsalolin da rashin hadinkan Ke samarwa ga Al'umma da Kungiyoyi.

Mataimakin Babban Limamin Mabiya Darikar Tijjaniya reshen karamar hukumar Kankara Malam Ghali Abdullahi Ratibi ya fadakar da 'ya'yan Kungiyar FITIYANUL ISLAM din muhimman aikace aikacen s**a Rataya a wuyan Dan Agaji ga Addinin musulumci akoyaushe.

Hakazalika Babban Limamin Mabiya Darikar Tijjaniya Reshen Karamar Hukumar Kankara Malam Surajo Abdullahi Kankara yayi bayanai masu matukar mahimancin gaske da Kuma shwarwari ga dukkanin wanda yake gudanar da wannnan aiki.

Shehun Malamin yakumayi kira da Al'umma mu tashi TSAYE wajen ganin MUN nemi ilmi domin samun cigaba Adukkanin al'amurorin damuka sa agaba.

Limamin ya kuma kirayi mutane da musakasance masu hadin kai da rikon Amana da hakuri da fidda son zuciya Adukkanin al'amurori.

Malam Nasiru Mai-unguwa ya Gudanar Da Bayani akan waye Dan Agaji inda yakuma bayyana Wasu daga cikin Aikace aikacen da Halayen dukkanin Dan Agaji kamar haka

Yafara da bayyana Dan Agaji amatsayin Sojan Addinin musulumci,Mai juriya,Rikon Amana,Mai Gaskiya,Mai Hankali,Mai Tsafta,Mai Aikin Addini,Mai hakuri da nemana Ilmi akodayaushe.

Babban Kwamandan Dakarun matasan Agajin Na Fitiyanul Islam Reshen Karamar Hukumar Malam Auwal Salisu yayi godewa shugaban kungiyar Malam Tasiu Yusuf da dukkanin sauran Yan Kwamitin tafiyar da wannan Kungiyar duba da yadda s**a kokarta wurin shirya masu wannna taron Fadakarwa na Farko a karamar hukumar Kankara.

Wadanda s**a samu halartar Taron sun hada da Malam Magaji,Alhaji Masa'udu maikatako da sauran Al'umma da da dama.

A yau ne Babbar kotun Tarayya dake Kano zata yanke hukunci kan shari'ar da Babba Ɗanagundi ya shigar da gwamnatin jihar Kano, kan hana rushe masarautu 5

Mai shari'a Abdullahi Muhammad liman ne zai yanke hukunci a babban kotun Tarayya dake jihar Kano zata yanke hukunci kan karar da Babba Ɗanagundi ya shigar da gwamnatin jihar Kano kan hana rushe masarautun jihar.

Ko wa kuke fatan yayi nasara a wannan shari'ar?

Ku biyo mu domin jin yadda za'a toya wainar a yau.

Photos from Kankara Post's post 24/04/2024

Katsina State Government Scores high marks in addressing Water Supply Challenges as CFM of Netherlands Pays Visit to the Deputy Governor Mal. Faruk Lawal Jobe_

A team of Climate Fund Managers from Netherlands and InfraCo Nigeria have commended the Dikko Radda led administration in Katsina State for its unwavering commitment to addressing water Supply Challenges in the State.

The team gave out this commendation when its members paid a courtesy visit on the deputy Governor of Katsina State Mal Faruk Lawal Jobe in Katsina State Government House.

The Climate Fund Managers took the advantage of the visit and inspected water works, water treatment plants as well as the booster stations of Ajiwa and Zobe Dams situated in Batagarawa and Dutsinma respectively.

Earlier, the deputy Governor of the State Mal. Faruk Lawal Jobe spoke at length on the giant strides so far put in place in the area of water supply by the present APC administration in the State.

Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Abuja?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Telephone

Website

Address


Area 11 Fct Abuja
Abuja