A-Samad TV

A-Samad TV

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from A-Samad TV, Business service, Abuja.

Photos from A-Samad TV's post 04/07/2025

Tauye Ma'auni; Hukumar Hisbah Ta Kai Samame Ga 'Yan Kasuwa Masu Tauye Mudu A Katsina

A ranar Laraba hukumar Hisbah ta karamar hukumar Dutsin-Ma karkashin jagorancin Malam Shafiu Ibrahim ta kai samame a ma'aunar kasuwa ta karamar hukumar Dutsin-ma, inda ta samu nasarar karbe wasu tiyoyi da ake amfani da su wadanda ba su cancanta ba, tare da yin gargadi ga ma'aunan.

Want your business to be the top-listed Business in Abuja?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Telephone

Address


Abuja