Malumfashi Reporters

Malumfashi Reporters

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Malumfashi Reporters, Digital creator, Abuja.

16/12/2025

Innalillahi wainna ilaihi raji'un

Allah Ya yi wa tsohon Babban Alkalin Ƙasa, Justice Ibrahim Tanko rasuwa, bayan fama da jiya da yayi.

Justice Ibrahim Tanko ya rasu ne bayan ya yi shekaru yana hidimar ƙasa a fagen shari’a, inda ya taka muhimmiyar rawa wajen tabbatar da adalci, bin doka da oda, da kuma kare dimokuraɗiyya a Najeriya. A tsawon aikinsa, an san shi da rikon amana, jajircewa da tsayawa kan gaskiya ba tare da tsoro ko son rai ba.

Allah Ya gafarta masa kurakuransa, Ya sanya Aljannar Firdausi ta zama makomarsa, Ya kuma bai wa iyalansa, abokan aikinsa da al’ummar Najeriya haƙurin jure wannan babban rashi.

Malumfashi Media Concept Malumfashi Reporters

11/10/2025

DA DUMI-DUMI: Tinubu ya yafewa Maryam Sanda, wadda aka yankewa hukuncin kisa a shekarar 2020, bayan samunta da laifin kashe mijinta Bilyaminu Bello.

Want your business to be the top-listed Media Company in Abuja?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Culinary Team

Attire

Telephone

Website

Address


Abuja
:1675527729733&Q=900001