Dan Bahaushe Tv
Dan Bahaushe Tv zai dinga kawo muku labarai sahihai na Najeriya da Afirka da ma duniya baki daya.
12/01/2023
Wannan wata tsohuwar gada ce mai shekaru sama da 200 dari biyu da ginawa, angina wannan gada mai shekaru sama da dari biyu ne ba tare da ko da kusa guda daya ba, an samar da wannan gada ne a wani yanki na kasar Rasha wato Russia 🇷🇺 a wani gari mai suna Dagestan.
Wannan gada nada dumbun tarihin gaske kuma ya k**ata ace tana cikin abubuwan tarihin duniya k**ar irin su pyramids dake kasar Egypt 🇪🇬 CCewar mani tsoho kwararre wajen sarrafa katako a Kasar ta Rasha.
Want your business to be the top-listed Media Company in Abuja?
Click here to claim your Sponsored Listing.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the business
Website
Address
Abuja
900288